Noun
- ƙwayar zarra
- Ga dai abin da Obama ya faɗa a jihar Florida: "Ba za mu nuna gajiyawa ba ba za mu yarda mu zama ´yan kallo ko na kwatankwacin ƙwayar zarra ba. Ba za mu yi sake a wannan lokaci mai muhimmanci ba. Dole ne mu yi nasara a Florida da wannan zabe gaba ɗaya." [1]