- When the same thing happened yet another time, the woman’s traveling companion told him that if he really meant what he had said, he should make sure that the baggage did not touch the woman again.<>Sa’ad da abin ya sake faruwa, abokin tafiyar matar ya ce wa mutumin ko ya tabbata da gaske yake, ya tabbata cewa jakarsa kar ta sake taɓa matar.
- This “Eureka” team used a “Drama wagon” for their equipment, baggage, and camping and cooking gear.<>Yan’uwa da ke nuna waɗannan shirye-shiryen sun yi amfani da karusa don ɗaukan na’urorinsu da jakunkunarsu da kayayyakin kafa tanti da kuma na yin dahuwa.
- Learning to live a simple life, free of the excess baggage of self-indulgence —in whatever form— calls for willpower and self-control.<>Koyon yin rayuwa mai sauƙi ba tare da tattara abubuwa da ba su da amfani ba ko da menene, yana bukatar niyya da kuma kamewa.
- He added: “Life is far better traversed with as little baggage as possible.<>Ya daɗa cewa: “Ya fi kyau mutum ya yi rayuwa da ‘yan kaya.