Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:extolled

Discussion page of extolled
Revision as of 11:20, 8 September 2020 by Maintenance script (talk | contribs) (Quick edit: appended Category:Glosbe (pid:5326))
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Glosbe's example sentences of extolled [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar extolled:
    1. 14:19-28) Is it any wonder, then, that David in another psalm extolled Jehovah as “a God of saving acts”? —Ps.
      14:19-28) Shi ya sa Dauda ya ɗaukaka Jehobah a wata aya cikin zabura a matsayin “Allah mai-yawan ceto.”—Zab. [2]

    2. God’s qualities extolled in Psalm 111 are imitated by the God-fearing “man” of Psalm 112, as can be seen by comparing Psalm 111:3, 4 with Psalm 112:3, 4.
      Marubucin Zabura 112 wanda ‘mutumi’ ne mai tsoron Allah ya yi koyi da yadda aka ɗaukaka halayen Allah a Zabura 111, za mu ga hakan ta wajen gwada 111:3, 4 da Zabura 112:3, 4. [3]

    3. Jehovah’s Goodness Is Extolled
      An Ɗaukaka Nagartar Jehovah [4]

    4. (Matthew 24:14) As later verses in Psalm 145 show, David appreciated God’s rulership and extolled His kingship.
      (Matta 24:14) Kamar yadda ayoyi na gaba a Zabura ta 145 suka nuna, Dauda ya fahimci sarautar Allah kuma yana ɗaukaka Mulkinsa. [5]

    5. David extolled Jehovah’s loving-kindness
      Dauda ya ɗaukaka ƙauna ta alheri na Jehobah [6]

    6. Among other things, it has been extolled as “the very essence of Scripture,” “a summary of the Christian’s duty to his neighbour,” and “a fundamental ethical principle.”
      Alal misali, an ɗaukaka shi cewa “shi ne ainihin manufar Nassosi,” “taƙaice ayyukan Kirista ga maƙwabcinsa,” kuma “tushen ƙa’idar taɓi’a.” [7]


Retrieved September 8, 2020, 7:20 am via glosbe (pid: 5326)