Shawarwarinka za su fi daidaitawa kuma za ka fi kasancewa a shirye ka taimaki wasu, ba za ka zama mai nace wa abu kamar waɗanda ba su da fahimi ba.
<button class="icon-dots-vertical tmem__item__menu" data-authorname="jw2019" data-authorid="140708" data-translationId="-7364378610923677970" aria-label="Example menu"></button>
7 Yadda Jehobah yake daidaitawa zuwa sabon yanayi don ya cim ma nufinsa ya jitu da kwatancin kansa da ya yi.
<button class="icon-dots-vertical tmem__item__menu" data-authorname="jw2019" data-authorid="140708" data-translationId="-7142218572624581802" aria-label="Example menu"></button>
Muna bukatar mu kasance masu daidaitawa sa’ad da muke tattaunawa da mutanen da iliminsu ya bambanta.
<button class="icon-dots-vertical tmem__item__menu" data-authorname="jw2019" data-authorid="140708" data-translationId="-7032568685348641807" aria-label="Example menu"></button>
Kuma ta yaya ƙaunar maƙwabci take taimaka mana mu kasance da daidaitawa mai kyau da kuma zuciyar kirki?
<button class="icon-dots-vertical tmem__item__menu" data-authorname="jw2019" data-authorid="140708" data-translationId="-4613764992024513382" aria-label="Example menu"></button>
Dokar ta daukaka mizanin daidaitawa, a batun shari’a.
<button class="icon-dots-vertical tmem__item__menu" data-authorname="jw2019" data-authorid="140708" data-translationId="-2318155571499380925" aria-label="Example menu"></button>
Iyaye za su iya taimakon yara su yi farin ciki a hidima ta daidaitawa, ba ta wurin matsa musu ba.—Farawa 33:13, 14.
<button class="icon-dots-vertical tmem__item__menu" data-authorname="jw2019" data-authorid="140708" data-translationId="-2054233084748111369" aria-label="Example menu"></button>
(Fitowa 3:14) Wannan bai nuna halin daidaitawa ba da kuma na la’akari?
<button class="icon-dots-vertical tmem__item__menu" data-authorname="jw2019" data-authorid="140708" data-translationId="-523193256737328641" aria-label="Example menu"></button>
(Filibbiyawa 4:5) Hakika, wannan ya ƙunshi barin yaranmu su yi koyi da halinmu na daidaitawa.
<button class="icon-dots-vertical tmem__item__menu" data-authorname="jw2019" data-authorid="140708" data-translationId="-338666509183401421" aria-label="Example menu"></button>
Kiristoci matasa masu hikima suna daidaitawa a ruhaniya
<button class="icon-dots-vertical tmem__item__menu" data-authorname="jw2019" data-authorid="140708" data-translationId="503604554789204062" aria-label="Example menu"></button>
Ta yaya za mu nuna daidaitawa na Kirista a al’amarin labarai na mutane?
<button class="icon-dots-vertical tmem__item__menu" data-authorname="jw2019" data-authorid="140708" data-translationId="1009690735173320660" aria-label="Example menu"></button>
• Ta yaya ake nuna daidaitawa ta Kirista a bi da labarai masu yawa a yau?
<button class="icon-dots-vertical tmem__item__menu" data-authorname="jw2019" data-authorid="140708" data-translationId="1967000615515772224" aria-label="Example menu"></button>
Kiristoci a yau suna nuna daidaitawa a al’amarin labarai na mutane, amma suna ƙin kowane abu da zai kawo masu lahani a ruhaniya.
<button class="icon-dots-vertical tmem__item__menu" data-authorname="jw2019" data-authorid="140708" data-translationId="2635376066285111036" aria-label="Example menu"></button>
Domin ka kula da ruhaniyarka da kuma lafiyarka a lokacin da kake kula da dangi marar lafiya, kana bukatar daidaitawa da kuma yin kasafin lokacinka da kuma kuzari.
<button class="icon-dots-vertical tmem__item__menu" data-authorname="jw2019" data-authorid="140708" data-translationId="3208130779591133657" aria-label="Example menu"></button>
Muna daraja halayensu, kamar kasancewa da cikakken aminci ga Jehobah, yin karimci, kuma suna ƙaunar ’yan’uwansu, suna kuma da halin daidaitawa da kuma sadaukarwa.
<button class="icon-dots-vertical tmem__item__menu" data-authorname="jw2019" data-authorid="140708" data-translationId="5364508690056320968" aria-label="Example menu"></button>
Me ya sa horo yake da muhimmanci, wane irin daidaitawa iyaye Kirista suke ƙoƙari su yi?
<button class="icon-dots-vertical tmem__item__menu" data-authorname="jw2019" data-authorid="140708" data-translationId="6816253960426276512" aria-label="Example menu"></button>
(b) Me ya sa daidaitawa yake da muhimmanci a aure?
<button class="icon-dots-vertical tmem__item__menu" data-authorname="jw2019" data-authorid="140708" data-translationId="6981306334501191335" aria-label="Example menu"></button>
Yesu Kristi ya nuna cewa Jehobah ba zai karɓi bautarmu ba idan muka ƙi daidaitawa da mutane.
<button class="icon-dots-vertical tmem__item__menu" data-authorname="jw2019" data-authorid="140708" data-translationId="7051527167899161423" aria-label="Example menu"></button>
Ta wajen nacewa da kuma daidaitawa a hidimarka, za ka yi farin cikin samun mutanen da za su saurari saƙon Mulki.
<button class="icon-dots-vertical tmem__item__menu" data-authorname="jw2019" data-authorid="140708" data-translationId="7096610976961601228" aria-label="Example menu"></button>
Samun Daidaitawa na da Wuya