Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:generations

Discussion page of generations
Revision as of 09:02, 17 January 2022 by Admin (talk | contribs) (Text replacement - "jw2019" to "<br><br>")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

In their synagogues, the Jews kept copies of the Scriptures —the same Scriptures that were used by future generations, including Christians. —Acts 15:21.

Yahudawa sun ajiye Nassosi a majami’u kuma waɗannan Nassosin ne Kiristoci da kuma mutanen da suka rayu bayan wannan zamanin suka yi amfani da su.—Ayyukan Manzanni 15:21.



Paul explained this facet of Jehovah’s “administration,” or way of managing the fulfillment of his purpose: “In other generations this secret was not made known to the sons of men as it has now been revealed to his holy apostles and prophets by spirit, namely, that people of the nations should be joint heirs and fellow members of the body and partakers with us of the promise in union with Christ Jesus through the good news.”

Bulus ya bayyana wannan “shirin,” ko kuma hanyar gyara manufar Jehobah: “Wanda ba a sanar ma ’ya’yan mutane dake cikin waɗansu tsararaki ba, kamar yadda yanzu an bayana shi ga manzanninsa masu-tsarki da, annabawa cikin ruhu, cewa, cikin Kristi Yesu al’ummai abokan tarayya ne cikin gādo, gaɓaɓuwa kuma na jikin, abokan tarayya kuma cikin alkawari ta wurin bishara.”



He cautioned Moses that future generations could be affected, for good or for bad, by what the Israelites did.

Ya gargaɗi Musa cewa abubuwa masu kyau ko marasa kyau da Isra’ilawa suka yi na iya shafan tsararraki na gaba.



He even honored these women by having their names and deeds recorded in his inspired Word for future generations to read, whereas the name of the Pharaoh has been lost in the sands of time. —Exodus 1:21; 1 Samuel 2:30b; Proverbs 10:7.

Ya daraja waɗannan mata ta saka sunayensu da ayyukansu cikin hurariyar Kalmarsa domin tsararraki na nan gaba su karanta amma da daɗewa an manta da sunan Fir’auna.—Fitowa 1:21; 1 Samu’ila 2:30b; Misalai 10:7.



Furthermore, by luring Adam and Eve into disobedience, he caused sin to rule over them, leading ultimately to their death and the death of future generations.

Ƙari ga haka, ta wurin sa Adamu da Hauwa’u su yi rashin biyayya, ya sa zunubi ya yi sarauta a kansu, ya kai su ga mutuwa da mutuwar tsararraki ta gaba.



Other “improvements” follow with succeeding generations, so that eventually the portrait bears little resemblance to you.

Haka dai wasu “gyara” suka shigo daga tsararraki na baya, a ƙarshe hoton kamaninsa kaɗan ne kawai naka.



No family would sink into generations of poverty.

Babu iyalin da za ta kasance cikin talauci daga tsara zuwa tsara.



Job lived for another 140 years and enjoyed seeing four generations of his family line

An daɗa wa Ayuba shekaru 140 kuma hakan ya ba shi damar ganin jikokinsa har tsara huɗu



23 The apostle Paul wrote: “The sacred secret that was hidden from the past systems of things and from the past generations . . . has been made manifest to his holy ones.”

23 Manzo Bulus ya rubuta: “Asirin ke nan da ke boye tun daga dukan zamanu da tsararaki: . . . an bayyana shi ga tsarkakansa.”



Some generations later, however, one of your descendants feels that the receded hairline in the portrait is unflattering, so he has hair added.

Tsararraki daga baya, wani daga cikin zuriyarka ya ji cewa ba ya son rashin gashi a hoton, sai ya sa aka ƙara gashi.



For generations to come, this memorial meal would remind observers of the profound meaning of what Jesus did that night, particularly of the symbols he used.

Domin tsararraki masu zuwa, wannan jibin zai tuna wa masu bikin ma’ana mai zurfi na abin da Yesu ya yi a wannan daren, musamman ma abubuwa da ya yi amfani da su.



They were not to forget the marvelous things Jehovah had performed before their eyes, and they were to teach them to future generations.

Ba za su manta da ayyukan al’ajabi da Jehobah ya yi a gaban idanunsu ba, kuma dole ne su koyar da su ga jikokinsu.



And God showed his appreciation by preserving a record of their merciful generosity in the Bible for all future generations to read. —Proverbs 19:17; Hebrews 6:10.

Kuma Allah ya nuna godiyarsa gare su ta wurin adana labarin karimcinsu na alheri cikin Littafi Mai Tsarki domin tsararraki na nan gaba su karanta.—Misalai 19:17; Ibraniyawa 6:10.



Noah, Abraham, Joseph, Moses, and others could not possibly have known the full impact of their faithfulness on the generations to come.

Mai yiwuwa, Nuhu, Ibrahim, Yusufu, Musa, da kuma wasu ba su san yadda amincinsu zai shafi tsara ta gaba ba.



Addressing people in the city of Lystra who were not worshippers of God, Paul said: “In the past generations [God] permitted all the nations to go on in their ways, although, indeed, he did not leave himself without witness in that he did good, giving you rains from heaven and fruitful seasons, filling your hearts to the full with food and good cheer.”

Sa’ad da Bulus yake yi wa mutanen da ba sa bauta wa Allah magana a birnin Listra, ya ce: “A cikin zamanun da suka wuce [Allah] ya bar dukan al’ummai su yi tafiya cikin nasu tafarku. Amma ba ya bar kansa babu shaida ba, da shi ke yana yin alheri, yana ba ku ruwaye daga sama da kwanukan ƙoshi, yana cika zukatanku da abinci da farin ciki.”



To the early Christians, he adds, the cross “must have chiefly denoted death and evil, like the guillotine or the electric chair to later generations.”

Ga waɗannan Kiristoci na dā, in ji shi, gicciya, “alamar mutuwa ce da mugunta, kamar yadda wajen sare kai ko kuma kujeran kisa da wutar lantarki suke ga mutanen zamani.”



However, she had a zeal for missionary service that moved the hearts of others for generations after her.

Amma, tana da ƙwazo na hidimar yin wa’azi a ƙasar waje wanda ya motsa zukatan zuriyoyin da suka rayu bayanta.



Generations later, one Israelite prayed: “O God, with our ears we have heard, our forefathers themselves have recounted to us the activity that you performed in their days, in the days of long ago.” —Ps.

Shekaru da yawa, wani Ba’isra’ila ya yi addu’a: “Mun ji da kunnuwanmu, ya Allah, ubanninmu suka faɗa mana, Aikin da ka yi a zamaninsu, a zamanin dā.”—Zab.



And since then, successive generations have acted very unwisely.

Kuma tun lokacin, mutane da yawa sun bi halinsu.



Might the younger generations have to learn to view their ancestors in a way far different from the way they view them today?

Matasa ba za su ɗauki kakanninsu kamar yadda suke ɗaukansu a yau ba.



13 As new generations grew up, important lessons would be emphasized, passed on by father to son.

13 Isra’ilawa sun koya wa yaransu muhimman darussa game da Idin Ƙetarewan daga shekara zuwa shekara.



Prior to that event, the first human couple enjoyed perfect health with the prospect of living forever along with future generations of their offspring.

Kafin wannan aukuwar, waɗannan ma’aurata na farko sun more koshin lafiya da begen yin rayuwa na har abada tare da zuriyoyin yaransu.



Paul wrote: “To the one who can, according to his power which is operating in us, do more than superabundantly beyond all the things we ask or conceive, to him be the glory by means of the congregation and by means of Christ Jesus to all generations forever and ever.

Bulus ya ce: “Ga wanda yake da iko shi aikata ƙwarai da gaske gaba da dukan abin da muke roƙo ko tsammani, bisa ga ikon da ke aikawa a cikinmu, a gare shi ɗaukaka cikin ikklisiya da kuma cikin Kristi Yesu zuwa ga dukan tsararaki na zamanan zamanu.



Some of the firstfruits of their “coarse meal as ring-shaped cakes” were to be presented as “a contribution to Jehovah” throughout their generations.

Su kawo wasu cikin girbin farko “cikin ɓarjen[su] za [su] kawo waina” a ba da shi “hadaya ta cirawa ga Ubangiji,” da dukan tsararrakinsu.



“He has remembered his covenant even to time indefinite, the word that he commanded, to a thousand generations.” —Psalm 105:8.

“Zai cika alkawarinsa har abada, alkawaransa kuma don dubban zamanai.”—Zabura 105:8.



0