Verb
- divert, delude
- Deluded away from the Qur'an is he who is deluded. <> Anã karkatar da wanda aka jũyar (daga gaskiya). = Masu karkatawa daga gaskiya su ne masu karkatawa. --Qur'an 51:9
- The EFCC accuses Ahmed of misappropriating funds <> EFCC na zargin Ahmed da karkatar da kuɗi.
- to shift, adjust, or turn something.
- Synonym: juya