Noun
- (countable), (usually plural) Italics are a style of letters written slanted. In English, they are usually used for stressing a word in a sentence or for foreign words. <> lank'wasasshen rubutu ko rubutun dake kwance, salon rubutu ne inda ake rubuta harafofin a lank'washe. Ana amafani da wannan don a nuna kalaman na waje ne ko sunan littafi ko don jaddada wasu kalmomi a rubutu.
- The second line is in italics. <> Layin biyu a hoton shafinnan lank'wasasshe ne.