Toggle menu
24.2K
670
183
158.7K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/3/20

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 20:56, 2 May 2024 by Admin (talk | contribs)

Quran/3/19 > Quran/3/20 > Quran/3/21
فَإِنْ حَآجُّوكَ فَقُلْ أَسْلَمْتُ وَجْهِىَ لِلَّهِ وَمَنِ ٱتَّبَعَنِ ۗ وَقُل لِّلَّذِينَ أُوتُوا۟ ٱلْكِتَـٰبَ وَٱلْأُمِّيِّـۧنَ ءَأَسْلَمْتُمْ ۚ فَإِنْ أَسْلَمُوا۟ فَقَدِ ٱهْتَدَوا۟ ۖ وَّإِن تَوَلَّوْا۟ فَإِنَّمَا عَلَيْكَ ٱلْبَلَـٰغُ ۗ وَٱللَّهُ بَصِيرٌۢ بِٱلْعِبَادِ ٢٠

Fa-in hajjooka faqul aslamtu wajhiya lillahi wamani ittabaAAani waqul lillatheena ootooalkitaba walommiyyeena aaslamtum fa-inaslamoo faqadi ihtadaw wa-in tawallaw fa-innama AAalaykaalbalaghu wallahu baseerun bilAAibad — Transliteration


So if they argue with you ˹O Prophet˺, say, “I have submitted myself to Allah, and so have my followers.” And ask those who were given the Scripture and the illiterate ˹people˺,[1] “Have you submitted yourselves ˹to Allah˺?” If they submit, they will be ˹rightly˺ guided. But if they turn away, then your duty is only to deliver ˹the message˺. And Allah is All-Seeing of ˹His˺ servants. — Dr. Mustafa Khattab, The Clear Quran

[1] This refers to the pagans of Arabia before Islam.        


So if they argue with you, say, "I have submitted myself to Allāh [in Islām], and [so have] those who follow me." And say to those who were given the Scripture and [to] the unlearned,[1] "Have you submitted yourselves?" And if they submit [in Islām], they are rightly guided; but if they turn away - then upon you is only the [duty of] notification. And Allāh is Seeing of [His] servants. — Saheeh International

[1]Those who had no scripture (i.e., the pagans).


To, idan sun yi musu da kai, sai ka ce: "Nã sallama fuskata ga Allah, kuma wanda ya bi ni (haka)." Kuma ka ce wa waɗanda aka bai wa littãfi da Ummiyyai: "Shin kun sallama?" To, idan sun sallama, haƙĩƙa, sun shiryu kuma idan sun jũya, to, kawai abinda ke kanka, shi ne iyarwa. Kuma Allah Mai gani ne ga bãyinSa. --Masjid Tucson


Idan suka yi jayayya da kai, ce: ‘Na mika wuya ga Allah, da duk wanda ya bi ni.’ Kuma ka ce wa waɗanda aka ba Littafi da waɗanda ba su iya karatu da rubutu ba; ‘Kun musulunta?’ In suka mika wuya, to, za’a shiryesu; idan suka juya baya kuwa, isar da aike kaɗai ya wajaba a kanka. Kuma Allah na ganin bayinSa. [1]


To idan sun yi jayayya da kai, sai ka ce: "Ni na mika wuyana ne ga Allah, haka ma wanda ya bi ni." Kuma ka fada wa wadanda aka bai wa Littafi da Ummiyyyai: "Shin kun mika wuya?" To idan sun mika wuya, hakika sun shiryu; idan kuwa suka juya baya, to babu abin da yake a kanka sai isar da sako. Kuma Allah Shi ne Mai ganin halin da bayinsa suke ciki. --Rijiyar Lemo

Segmented

  1. Fa-in hajjooka
  2. So if they argue with you ˹O Prophet˺,
  3. So if they argue with you,
  4. To, idan sun yi musu da kai,
  5. Idan suka yi jayayya da kai,
  6. To idan sun yi jayayya da kai,
  1. faqul aslamtu wajhiya lillahi
  2. say, “I have submitted myself to Allah,
  3. say, "I have submitted myself to Allāh [in Islām],
  4. sai ka ce: "Nã sallama fuskata ga Allah,
  5. ce: ‘Na mika wuya ga Allah,
  6. sai ka ce: "Ni na mika wuyana ne ga Allah,

3:20 Audio

  1. Arabic Audio:
    Saheeh International English Translation Audio: