Noun
- ƙwayar zarra, zarra
- Ga dai abin da Obama ya faɗa a jihar Florida: "Ba za mu nuna gajiyawa ba ba za mu yarda mu zama ´yan kallo ko na kwatankwacin ƙwayar zarra ba. Ba za mu yi sake a wannan lokaci mai muhimmanci ba. Dole ne mu yi nasara a Florida da wannan zabe gaba ɗaya." [1]
- Indeed, Allāh does not do injustice, [even] as much as an atom's weight
Lalle ne, Allah bã Ya zãluncin gwargwadon nauyin zarra --Quran/4/40