Page 1
Is there credible evidence that Jesus was resurrected?
Akwai tabbatacciyar shaidar da ta nuna cewa an ta da Yesu daga matattu?
jw2019
● Credible witnesses.
● Amintattun shaidu.
jw2019
7 Yes, Jehovah has put in our hand his living written Word with which we can prove that our message is credible and is from him.
7 Hakika, Jehobah ya ba mu rubutacciyar Kalmarsa don mu yi amfani da ita wajen tabbatar wa mutane cewa saƙon da muke bayarwa daga wurinsa ne.
jw2019
That is why some decide simply to leave it up to the recipient to determine if it is credible.
Shi ya sa wasu suke aika wa mutane sakon imel kai tsaye don suna ganin cewa wanda aka tura masa sakon zai yi binciken.
jw2019
This magazine presents the Bible’s logical and credible explanation of the beginning of the universe.”
Wannan mujallar tana ɗauke da bayanin Littafi Mai Tsarki dalla-dalla game da halittar sama da ƙasa.”
jw2019
They reject credible scientific evidence that contradicts their view.
Waɗannan mutanen sun ƙi da koyarwar kimiyya da ta saɓa wa ra’ayinsu.
jw2019
The credible explanations I found through God’s Word bring me inner peace.
Sahihan amsoshin da na samu a cikin Kalmar Allah sun sa na sami kwanciyar rai.
jw2019