Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
Revision as of 22:47, 20 May 2025 by Admin (talk | contribs) (Created page with " === Page 1 === 19 The '''vast''' majority of faithful people will live forever in an earthly paradise, governed by Christ and his 144,000 corulers. 19 '''Yawancin''' mutane masu aminci za su zauna a duniya har abada a ƙarƙashin sarautar Yesu da abokan sarautarsa 144,000. jw2019 2 Whether we think about the atom or turn our attention to the '''vast''' universe, we are impressed by Jehovah’s awesome power. 2 Ko mun yi tunani a kan atam ko kuma mun juya hankalinmu...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Page 1

19 The vast majority of faithful people will live forever in an earthly paradise, governed by Christ and his 144,000 corulers.

19 Yawancin mutane masu aminci za su zauna a duniya har abada a ƙarƙashin sarautar Yesu da abokan sarautarsa 144,000.

jw2019

2 Whether we think about the atom or turn our attention to the vast universe, we are impressed by Jehovah’s awesome power.

2 Ko mun yi tunani a kan atam ko kuma mun juya hankalinmu ga sararin samaniya mara iyaka, iko mai ban mamaki na Jehovah yana burge mu.

jw2019

(Hebrews 3:4, The Jerusalem Bible) Since any house, however simple, must have a builder, then the far more complex universe, along with the vast varieties of life on earth, must also have had a builder.

(Ibraniyawa 3:4, The Jerusalem Bible) Tun da shike kowane gida, ko ƙaƙa sauƙin gininsa, dole yana da magini, lallai fa sararin halitta mai-girma tare da ire-iren rayuka dayawa da suke bisa duniya, tilas suna da magininsu.

jw2019

On the other hand, the vast majority of humankind is interested in seeking mundane things.

A wata sassa kuma, yawancin mutane suna biɗan abubuwa ne na yau da kullum.

jw2019

(1 Corinthians 15:51-55) The vast majority of mankind, however, have the prospect of being resurrected in the future to life in Paradise on earth.

(1 Korinthiyawa 15:51-55) Amma yawancin ’yan adam suna da begen tashi daga matattu cikin Aljanna a duniya.

jw2019

Tens of millions of people die of hunger or disease each year, while a small number have vast riches.

Mutane miliyoyi barkatai suna mutuwa domin yunwa ko kuwa cuta kowace shekara, yayinda ƙalila kuma suna wadatawa ƙwarai.

jw2019

Consider: For the One who created the vast starry heavens and all the complex wonders of life on the earth, what elements in the book of Jonah would be impossible?

Yi la’akari: Ga wanda ya halicci duka sararin samaniya da duka abubuwa a duniya masu ban mamaki, wane abu ne a littafi Yunana zai gagare shi?

jw2019

O God, how vast is the sum of them!

Ina misalin yawan jimlarsu!

jw2019

Two tiny scattered seeds —two small Bible tracts— took root in the vast Amazon forest and sprouted into a flourishing congregation.

Ƙananan iri guda biyu, wato ƙananan warƙoƙi biyu sun yi ’ya’ya a cikin ƙungurmin dajin Amazon, kuma hakan ya kai ga kafa ikilisiya.

jw2019

Today, in addition to places of worship, Babylon the Great has vast commercial holdings.

Ban da wuraren sujada, Babila Babba tana da filaye masu yawa na kasuwanci.

jw2019

Although he is the almighty Creator of our vast universe, Jehovah assures us that he is willing and eager to listen to our prayers and to respond to them.

Duk da cewa shi ne Mahalicci da kuma Maɗaukakin sarki, ya tabbatar mana cewa yana a shirye kuma yana ɗokin ji da kuma amsa addu’armu.

jw2019

While some read well, the truth is that the vast majority of the deaf struggle with reading.

Ko da yake wasu sun iya karatu sosai, gaskiyar ita ce, yana yi wa yawancin kurame wuya su yi karatu.

jw2019

(1 Corinthians 16:9) This has made it possible for the good news to be proclaimed throughout vast territories where enemies of the truth formerly stood in the way.

(1 Korinthiyawa 16:9) Wannan ya sa ta yiwu a sanar da bishara a duk yankuna masu faɗi inda magabtan gaskiya a dā sun hana.

jw2019

It is but a lonely sentinel keeping watch over a vast stretch of sterile desert.

Wuri ne da babu kowa sai hamada mai faɗi wanda tarin tubalan ke ciki.

jw2019

Thus, it is reasonable to believe that the rebellious crowd supporting Satan in his final assault on God’s people will be, not vast, or immense, but substantial and large enough to pose a threat.

Saboda haka, daidai ne a gaskata cewa taron ’yan tawaye da za su tallafa wa Shaiɗan a harinsa na ƙarshe a kan mutanen Allah zai kasance, ba marar iyaka ba, amma adadi mai yawa da zai iya yin barazana.

jw2019

(Job 2:4, 5; Proverbs 27:11) But the vast majority of Jehovah’s Witnesses who have suffered because of having an opposing mate have not renounced their marriage vows.

(Ayuba 2:4, 5; Misalai 27:11) Amma yawancin Shaidun Jehovah da suka wahala don abokin ko kuma abokiyar aure da ke hamayya bai sa su karya alkawarin aurensu ba.

jw2019

Why may we rejoice that a witness to the nations is being given on such a vast scale?

Me ya sa za mu yi farin ciki cewa ana ba da shaida a dukan duniya?

jw2019

If your experiences in life have taught you to see yourself as an obstacle too daunting even for God’s immense love to surmount, or your good works as too insignificant even for his all-seeing eyes to notice, or your sins as too vast even for the death of his precious Son to cover, you have been taught a lie.

Idan abin da ka fuskanta a rayuwa ya sa ka ɗauki kanka cewa kai matsala ne ga ƙauna mai zurfi na Allah, ko kuma ayyukanka nagargaru kamar ba su kai abin da idanunsa za su gani ba, ko kuma cewa zunubanka sun yi yawa ainun har da ya fi ƙarfin mutuwar Ɗansa mai tamani ya gafarta, to, an koya maka ƙarya.

jw2019

COMPARED with the vast universe, the earth is very small.

IDAN aka gwada da sararin samaniya, duniya ƙanƙanuwa ce.

jw2019

The Bible says that Jehovah is “stretching out” these vast heavens as if they were mere fabric.

Littafi Mai Tsarki ya ce Jehovah yana “shimfida” sammai mai fadi kamar zani.

jw2019

The waters “above” were huge quantities of moisture suspended high above the earth, forming a “vast watery deep.”

Ruwa da ke “bisa” sarari raɓa ne mai yawa da ke tattare a bisa duniya, da ya zama “maɓulɓulan zurfafa.”

jw2019

20 How thankful we can be that the Creator of this vast universe is close to all who call on him properly in prayer!

20 Ya kamata mu zama masu godiya domin Mahaliccin wannan sararin samaniya yana kusa da dukan waɗanda suke kiransa cikin addu’ar da ta dace.

jw2019

He remarked toilet paper is a bulky item, leading to low quantity of stocks in numbers, and, when sold out, leaves vast shelf spaces empty, hardening the feeling of a shortage.

Yana Cewa Takardar bayan gida Abu ne Mai Yawa, Wanda Ke Sa Kaya Su Yi Karanci A Yawa, Kuma In An Sayar Duka, Su Kan Bar Guraben Ajiya Su Fayau, Hakan Na Matsantawa Karancin Su.

Tico19

How would a lone servant of Jehovah fare in vast Nineveh, which would come to be called “the city of bloodshed”? —Nahum 3:1, 7.

Yaya bawan Jehobah, shi kaɗai zai yi nasara a birnin Nineveh mai girma, wanda za a soma kiransa “birni mai-jini”?—Nahum 3:1, 7.

jw2019

Thus began a career of nearly 25 years in Brazil, traversing most parts of that vast country.

Na yi kusan shekaru 25 ina wannan hidimar a ƙasar Brazil kuma na kusan zagaya ƙasar.

jw2019

Contents