- discomfort, bother/bothersome
- Hens can respond to their personal knowledge of the potential for chick discomfort [1] <> Kaji na iya daukar mataki saboda fahimtar da suke da ita game da abin da ka iya takura wa dan tsako. [2]
- This suggests that hens can respond to their personal knowledge of the potential for chick discomfort, [3] <> Wannan na nuni da cewa kaji na da fahimtar mayar da martani ga abin da ke takura wa dan tsako, [4]