Toggle menu
24.2K
670
183
158.7K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

dagumi

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 15:40, 5 June 2017 by Admin (talk | contribs) (Created page with "==Noun== {{noun|dagumi|daguma}} thumb| wata [[tufkakkiya ko dagumin da ake ɗaura wa kare a wuya <> a dog collar.]] <abbr...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Noun

Singular
dagumi

Plural
daguma

 
wata tufkakkiya ko dagumin da ake ɗaura wa kare a wuya <> a dog collar.

m

  1. mutumin da aka tsare. <> prisoner, culprit, an arrested person.
  2. wata irin tufkakkiyar fata da ake ɗaura wa kare a wuya. <> a dog collar.
  3. wani kambun 'yan dambe da 'yan tauri. <> leather charm worn on the upper arm of men especially wrestlers/boxers.
  4. gudugu ko gwarinba.


Contents