- menene, meh/me?, wane, wanne (see also: which).
- abin, abun
- Synonym: thing
- It left nothing of what it came upon but that it made it like disintegrated ruins. <> Bã ta barin kõme da ta jẽ a kansa, fãce ta mayar da shi kamar rududdugaggun ƙasũsuwa. = Ba ta bari kome ba, da ta zo a kanta sai da ta mayar da shi kamar rududdugaggun qasusuwa. --Qur'an 51:42
- that is, to imagine what will happen in the future – [5] <> wato, su yi kintacen abin da zai auku nan gaba [6]
- “I do what I want”. [7] <> “Sai in yi abinda na ke so”. [8]