Toggle menu
24.1K
669
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

modest

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 22:59, 30 June 2017 by Admin (talk | contribs)
  1. kunya
    Conceivably people were beginning to feel ʺmodestʺ and wanted to cover up, but it is hard to find direct evidence of that. [1] <> Dalilin kawai da za a yarda da shi, shi ne mutane sun fara jin "kunya" don haka suka fara son rufe jikinsu, amma yana da wahala a samu hujja takamaimai. [2]
  2. mai tawali'u, mai filako
    The apostle Paul was a modest worker who realized that he could not rely solely on his personal skills. <> Manzo Bulus ma’aikaci ne mai tawali’u da ya fahimci cewa ba zai dangana gabaki ɗaya ga iyawarsa ba.
    Be modest in dress and grooming <> Ka zama mai filako wajen sa tufafi da ado.