Glosbe's example sentences of asked [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar asked:
- After illustrating the need “always to pray and not to give up,” Jesus asked: “When the Son of man arrives, will he really find the faith on the earth?”
Bayan ya ba da misalin bukatar “a riƙa yin addu’a, kada a suma,” Yesu ya yi tambaya: “Sa’anda Ɗan mutum ya zo, za ya sami imani bisa duniya?” [2] - This article raises questions you may have asked and shows where you can read the answers in your Bible.
Wannan talifin ya tattauna tambayoyin da wataƙila ka taɓa yin tunani a kansu kuma ya nuna inda za ka iya samun amsoshinsu a cikin naka Littafi Mai Tsarki. [3] - Because of my farming experience, I was asked to help at the Bethel farm that was operating at the time.
Da yake ina da masaniya game da noma, an ce in yi aiki a gonar da ke Bethel a lokacin. [4] - When Moses asked to see His glory, Jehovah responded: “You are not able to see my face, because no man may see me and yet live.”
Lokacin da Musa ya ce ya ga ɗaukakarsa, Jehovah ya ce: “Ba ka da iko ka ga fuskata: gama mutum ba shi ganina shi rayu.” [5] - FREQUENTLY ASKED QUESTIONS ABOUT JEHOVAH’S WITNESSES —Do You Shun Former Members of Your Religion?
TAMBAYOYIN DA AKE YAWAN YI GAME DA SHAIƊUN JEHOBAH—Me Ya Sa Kuke Zuwa Wajen Waɗanda Suke da Nasu Addini? [6] - When she gave birth to her baby boy, she announced: “It is from Jehovah that I have asked him.” —1 Sam.
Sa’ad da ta haifi ɗan, sai ta ce: “Na roƙo shi ga Ubangiji” ne. —1 Sam. [7] - He recognized me right away, and even before I had a chance to introduce myself, he asked: “Do you have any news from Egypt?”
Ya gane ni ba tare da ɓata lokaci ba, kuma kafin na gabatar da kai na, ya tambaye ni: “Kina da wani labari daga Masar?” [8] - That is why King David asked Jehovah to store up his tears in a “skin bottle,” adding confidently: “Are they not in your book?”
Abin da ya sa ke nan Sarki Dauda ya roƙi Jehovah ya tara hawayensa cikin ‘gorarsa,’ ya daɗa da tabbaci cewa: “Ba a cikin littafinka su ke ba?” [9] - Recall that when Jehovah had Solomon make a request, the king asked for wisdom to guide the people.
Akwai wani lokacin da Jehobah ya ce Sulemanu ya roƙi duk abin da yake so, sai ya ce Jehobah ya ba shi hikima don ya shar’anta Isra’ilawa. [10] - Consider some commonly asked questions about helping children understand death.
Ka yi la’akari da wasu tambayoyi da ake yawan yi game da taimake yara su gane abinda mutuwa yake. [11] - When they brought him one, Jesus asked them: ‘Whose picture and name are on it?’
Da suka ba shi guda, Yesu ya tambaye su: ‘Hoto da sunan waye ne a kai?’ [12] - The man asked her to call back later.
Mutumin ya ce an jima ta sake kira. [13] - The same day, Brother Rutherford, from Brooklyn Bethel, gave a stirring discourse in which he asked all children who wanted to do the will of God to stand up.
A ranar nan, Ɗan’uwa Rutherford, daga Bethel na Brooklyn, ya ba da jawabi mai motsawa kuma ya gaya wa dukan yara da suke son su yi nufin Allah su tashi tsaye. [14] - To reach the hearts of people, Jesus asked questions, listened, and explained the Scriptures.
Sa’ad da Yesu yake neman ya ratsa zuciyar mutane, ya yi tambaya, ya saurara, kuma ya bayyana Nassosi. [15] - One woman who saw the poster with the invitation at the school entrance asked whom she should speak to regarding the event.
Wata mata da ta ga takardar gayyatar da aka manna a ƙofar makarantar, ta nemi ta samu ƙarin bayani daga mutumin da ya manna takardar. [16] - (John 1:29; 18:37) Perfectly reflecting his Father, including Jehovah’s humility, Jesus was willing to do what God asked of him.
(Yahaya 1:29; 18:37) Da yake ya nuna halin Ubansa sarai har da tawali’unsa, Yesu yana shirye ya yi abin da Allah ya ce ya yi. [17] - We asked experienced publishers from over 20 different countries what they do.
Mun gana da ƙwararrun masu shela daga ƙasashe fiye da 20 a kan yadda suke bi da wannan batun. [18] - But do you know why Jesus asked the question, “Who is my mother, and who are my brothers?”— Let’s find out.
Amma ka san abin da ya sa Yesu ya yi wannan tambayar, “Wace ce uwata, su wanene kuma ’yan’uwana?”— Bari mu bincika. [19] - This article raises questions you may have asked and shows where you can read the answers in your Bible.
Wannan talifin ya ta da tambayoyin da wataƙila ka taɓa yin su kuma ya nuna inda za ka iya samun amsoshinsu a cikin naka Littafi Mai Tsarki. [20] - They were surprised, and asked, “Where in the Bible?”
Sun yi mamaki kuma suka ce, “A ina ne a cikin Littafi Mai Tsarki?” [21] - After considering the consequences of either giving in to or resisting peer pressure, your child is asked to plan some responses that either absorb, deflect, or return the pressure.
Bayan an tattauna sakamakon faɗa wa matsi na tsara ko kuma ƙinsa, an gaya wa ɗanka ya shirya wasu amsoshi na amincewa da matsin, ƙinsa, ko kuma mayar da matsin. [22] - On one occasion, for example, he asked: “What do you think, Simon?
Alal misali, akwai lokacin da Yesu ya yi wannan tambayar: “Ƙaƙa ka aza a ranka, Siman? [23] - After they finished breakfast, Jesus asked Peter: ‘Do you love me more than fishing?’
Bayan sun gama ci, sai Yesu ya tambayi Bitrus: ‘Kana ƙauna ta fiye da sana’ar kama kifi?’ [24] - Then, María Isabel asked to visit all the classrooms.
María Isabel ta karɓi izini don ta bi aji-aji tana rarraba takardun. [25] - “So, what is the truth?” she asked me.
Sai ta tambaye ni: “Mece ce gaskiyar?” [26]
- After illustrating the need “always to pray and not to give up,” Jesus asked: “When the Son of man arrives, will he really find the faith on the earth?”
Retrieved June 26, 2019, 11:50 am via glosbe (pid: 3711)