Glosbe's example sentences of blame [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar blame:
- In many cases, they blame Almighty God because they think that he is the real ruler of this world.
Yawanci, suna ɗora wa Allah Mai Iko Duka laifi ne domin suna zaton shi ne ke mulkin wannan duniyar. [2] - (Vine’s Expository Dictionary of Old and New Testament Words) Indeed, when two humans are at odds, there may be a measure of blame on both sides, since both are imperfect and prone to err.
(Vine’s Expository Dictionary of Old and New Testament Words) Hakika, idan mutane biyu ba su jitu da juna ba, zai kasance dukansu suna da ɗan laifi, tun da dukansu ajizai ne kuma suna iya yin laifi. [3] - When humans blame him for injustice, they are profaning his name.
A duk lokacin da mutane suka ɗora wa Allah laifin rashin adalci, suna ɓata masa suna. [4] - 12 Who Is to Blame?
12 Wa Ke Sa Mu Wahala? [5] - Why should parents not blame themselves if a child leaves Jehovah?
Me ya sa bai dace iyaye su ɗora wa kansu laifi ba sa’ad da ɗansu ya daina bauta wa Jehobah? [6] - 6 When a wrongdoer rejects Scriptural counsel or tries to shift the blame for his wrong, elders and others may feel indignant.
6 Sa’ad da mai laifi ya ƙi shawarar da aka ba shi daga Nassi ko kuma ya yi ƙoƙarin ya ɗaura wa wasu laifi, dattawa da wasu suna iya yin fushi. [7] - 2 Some react by trying to justify themselves, minimize the seriousness of the situation, or shift the blame to others.
2 Wasu sukan yi ƙoƙarin ba da hujja, suna neman rage tsananin al’amarin ko kuma su ɗora wa wasu laifin. [8] - Many people hated me, and I don’t blame them.
Mutane da yawa sun tsane ni, amma ba na ganin laifinsu. [9] - He’s not to blame for war, crime, and mistreatment.
Bai kamata mu ɗora masa laifi don yaƙi da mugunta da kuma zalunci da ake yi a duniya ba. [10] - There is no need to blame others for your anger and frustration.
Babu dalilin kama wasu da laifi domin fushi da kuma baƙincikinka. [11] - In effect, such teachers blame God for the bad things that happen.
Wato, irin waɗannan malamai suna ɗora wa Allah alhakin munanan abubuwa da suke faruwa. [12] - Tell your dad what happened but blame someone else.
Za ka gaya wa mahaifinka abin da ya faru amma ka ɗora wa wani laifin. [13] - 5 Jehovah is not to blame for the enormous suffering that has existed for so long.
5 Wannan wahalar da ta kasance da daɗewa ba laifin Jehobah ba ne. [14] - And they blame God, as Proverbs 19:3 says: “A man’s own folly wrecks his life, and then he bears a grudge against the LORD.”
Sai su ɗaura wa Allah laifi, yadda Misalai 19:3 ta ce: “Wautar ɗan Adam ta kan ɓata rayuwarsa: Sai ya yi gunaguni wa UBANGIJI.” [15] - (Genesis 1:31) Thus, when Adam sinned, his Creator did not need to correct some design flaw but rightly placed the blame squarely on Adam.
(Farawa 1:31) Saboda haka, sa’ad da Adamu ya yi zunubi, Mahaliccinsa bai bukaci ya daidaita wani kuskure a yadda ya halicce sa ba, amma ya ɗaura masa laifi. [16] - But you can be sure that God loves us and that he is never to blame for our problems.
Amma ya kamata ka kasance da tabbaci cewa Allah yana ƙaunarmu kuma ba shi yake jawo matsalolin da muke fuskanta ba. [17] - However, they should not feel that they are to blame.
Amma bai kamata su riƙa ganin kansu da laifi ba. [18] - Why is it important for us to lay the blame where it belongs?
Me ya sa bai kamata mu ga laifin Jehobah sa’ad da muke fuskantar matsaloli ba? [19] - Is God to blame for such things?
Allah ne ke da alhakin irin waɗannan abubuwa? [20] - When the Israelites murmured about life in the wilderness, they went so far as to blame Jehovah.
Sa’ad da Isra’ilawa suka yi gunaguni game da rayuwa a cikin jeji, sun ɗora wa Jehobah alhaki. [21] - Why do many people blame God for all the suffering in the world?
Me ya sa mutane da yawa suke ɗora wa Allah laifin matsalolin da ke duniya? [22] - Who Is to Blame?
Wa Ke Sa Mu Wahala? [23] - The convict may suffer considerably while he serves out his sentence, but can he rightly blame the judge for being the cause of his suffering?
Mai laifin yana iya wahala lokacin da yake kurkuku, amma daidai ne ya ga laifin alƙalin cewa shi ya jawo masa wahala? [24] - “I used to blame my wife for the lack of communication,” says Frederick.
Frederick ya ce: “A dā ina ɗora wa matata laifin rashin tattaunawarmu. [25] - Blame someone else.
Ka ɗora wa wani laifin. [26]
- In many cases, they blame Almighty God because they think that he is the real ruler of this world.
Retrieved July 6, 2019, 8:59 pm via glosbe (pid: 9153)