Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:calamity

Discussion page of calamity

Glosbe's example sentences of calamity [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar calamity:
    1. Slanderers will suffer calamity at the hands of “a mighty man.”
      Masu tsegumi za su sha wahala a hannun “manyan mutane.” [2]

    2. 3:1, 2) Many Israelites think that Jehovah will not deliver David from calamity at the hands of Absalom and his cohorts.
      3:1, 2) Isra’ilawa da yawa suna ji cewa Jehobah ba zai ceci Dauda daga masifa a hannun Absalom da magoyan bayansa ba. [3]

    3. 1:4-6) In time, though, Jeremiah became so persistent and forceful in his preaching activity that many viewed him as a calamity howler.
      1:4-6) Amma, da shigewar lokaci, Irmiya ya nace kuma ya kasance mai magana da ƙarfi sosai a wa’azinsa da har yawancin mutane suka ɗauke shi mai saƙon bala’i kawai. [4]

    4. More people than ever before are the victims of one calamity or another.
      Mutane da yawa suna faɗa wa bala’i dabam-dabam. [5]

    5. (Ezekiel 6:3) To the inhabitant of the land, he says: “The garland [of calamity] must come to you.” —Ezekiel 7:7.
      (Ezekiel 6:3) Ga mazauna ƙasar, ya ce: ‘Ƙadararku [ta bala’i] ta abko muku.’—Ezekiel 7:7. [6]

    6. 33:11) Jehovah told his prophet Jeremiah: “At any moment that I may speak against a nation and against a kingdom to uproot it and to pull it down and to destroy it, and that nation actually turns back from its badness against which I spoke, I will also feel regret over the calamity that I had thought to execute upon it.” —Jer.
      33:11) Jehobah ya gaya wa annabi Irmiya: “Kadan na yi shawara a kan wata al’umma, ko kuwa a kan wani mulki, a tumɓuke, a rushe, a hallaka; idan a loton nan wannan al’umma, wadda na ambace ta, ta juya ga barin muguntarsu, ni ma in tuba ga barin aikin masifa da na ƙudurta musu.”—Irm. [7]

    7. What have I done to deserve all this calamity?’
      Me na yi da na cancanci waɗannan bala’in?’ [8]

    8. The anguished prophet knew that the calamity was a just execution of divine judgment upon the Israelites because of their sinful ways.
      Wannan annabin da ke cike da baƙin ciki ya san cewa Isra’ilawa sun cancanci hukuncin nan da Allah ya yi musu saboda zunubansu. [9]

    9. 2 Act Shrewdly: Proverbs 22:3 emphasizes the wisdom of ‘concealing ourselves’ from calamity.
      2 Ku Mai da Hankali: Misalai 22:3 ta nuna cewa hikima ce mutum ya “ɓuya” sa’ad da muka hangi masifa. [10]

    10. The result was calamity for them and for us.
      Sakamakon ya zama bala’i a gare su da kuma mu. [11]

    11. As for the one listening to me, he will reside in security and be undisturbed from dread of calamity.”
      Amma dukan wanda ya saurara gareni za ya zauna lafiya, za ya zauna da rai a kwance, ba tsoron masifa.” [12]

    12. Could he not shield the good people from the calamity?’
      Ba zai iya kāre mutanen kirki daga masifu ba?’ [13]

    13. “I myself well know the thoughts that I am thinking toward you, . . . thoughts of peace, and not of calamity, to give you a future and a hope.” —JEREMIAH 29:11.
      “Na san irin tunanin da ni ke tunaninku da su, . . . tunani na lafiya, ba na masifa ba, domin in ba ku bege mai-kyau a ƙarshe.”—IRMIYA 29:11. [14]

    14. “Because you said: ‘Jehovah is my refuge,’ . . . no calamity will befall you.” —PSALM 91:9, 10.
      ‘Domin ka ce Jehovah ne mafakata, . . . babu mugunta da za ta same ka.’—ZABURA 91:9, 10. [15]

    15. Clearly, Satan has no compassion for the needy or for victims of calamity.
      Babu shakka, Shaiɗan ba shi da juyayi ga mabukaci ko kuma waɗanda suke fuskantar bala’i. [16]

    16. (Psalm 145:15, 16) Even in times of calamity, Jehovah can maneuver matters so that his loyal ones get “bread for the day.” —Luke 11:3; 12:29, 30.
      (Zabura 145:15, 16) Har a lokacin bala’i ma, Jehovah yakan sarrafa al’amura domin amintattunsa su samu “abincin yini.”—Luka 11:3; 12:29, 30. [17]

    17. Why is it wrong to rejoice when calamity befalls someone hating us?
      Me ya sa bai dace ba mu yi farin ciki sa’ad da bala’i ya sami wanda ya tsane mu? [18]

    18. (Ecclesiastes 9:11) People often experience calamity because they are in the wrong place at the wrong time.
      (Mai Hadishi 9:11, L.M.T) Sau da yawa, mutane suna faɗawa masifa ne domin sun kasance a wani wuri a lokacin da bai dace ba. [19]

    19. Says Psalm 41:1, 2: “Happy is anyone who shows consideration to the lowly one; Jehovah will rescue him in the day of calamity. . . .
      Littafin Zabura 41: 1, 2, ya ce: “Mai albarka ne wanda yake kula da marasa ƙarfi, Yahweh zai cece shi a lokacin wahala. . . . [20]

    20. The expression “that it may not hurt me” may suggest that Jabez prayed, not to escape calamity, but to be kept from being grieved or overcome by the effects of evil.
      Furcin nan “kada ta ciwuce ni” mai yiwuwa yana nufin cewa Jabez ya yi addu’a ne, ba don ya tsira daga bala’i ba, amma domin ya kauce wa yin baƙin ciki ko kuma sakamakon mugunta ya sha kansa. [21]

    21. Those who walked by faith and heeded Jesus’ warning escaped the calamity.
      Waɗanda suka yi zaman bangaskiya kuma suka yi biyayya ga gargaɗin Yesu suka tsira daga masifa. [22]

    22. Jonah 3:10 says: “The true God felt regret over the calamity that he had spoken of causing to them; and he did not cause it.”
      Yunana 3:10 ta ce: “Allah kuwa ya tuba ga barin masifar da ya ce za ya yi musu.” [23]

    23. For us to benefit and to avoid calamity, positive action is urgent.
      Domin mu amfana kuma mu kauce wa masifa, muna bukatar mu ɗauki mataki da gaggawa. [24]

    24. We know that he does not use his power to protect us from all calamity now.
      Mun sani cewa ba ya yin amfani da ikonsa domin ya kāre mu daga dukan masifa ba a yanzu. [25]

    25. (2 Corinthians 4:7-9) Yes, our heavenly Father helps us to pursue a godly life, and we can take to heart the psalmist’s words: “Because you said: ‘Jehovah is my refuge,’ you have made the Most High himself your dwelling; no calamity will befall you.” —Psalm 91:9, 10.
      (2 Korinthiyawa 4:7-9) Hakika, Ubanmu na samaniya na taimakonmu mu biɗi rayuwa ta ibada, kuma mu tuna da kalmomin mai Zabura: ‘Domin ka ce Jehovah ne mafakata, kā maida Maɗaukaki wurin zamanka; babu mugunta da za ta same ka.’—Zabura 91:9, 10. [26]


Retrieved August 07, 2020 10:23 PM