Toggle menu
24.2K
670
183
158.8K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:consolation

Discussion page of consolation

Glosbe's example sentences of consolation [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar consolation:
    1. By reflecting godly compassion and by sharing the precious truths contained in God’s Word, you can help those who are grieving to draw consolation and strength from “the God of all comfort,” Jehovah. —2 Corinthians 1:3.
      Ta nuna juyayi na Allah da tattauna gaskiya mai tamani da ke cikin Kalmar Allah, za ka iya ka taimake masu makoki su samu ta’aziyya da ƙarfi daga “Allah na dukan ta’aziyya,” Jehovah.—2 Korinthiyawa 1:3. [2]

    2. The disciples prepared her for burial and sent for the apostle Peter, perhaps for consolation.
      Almajiran suka shirya ta don a binne, sai suka aika wa manzo Bitrus, wataƙila don ta’aziyya. [3]

    3. She could find no consolation from her Buddhist religion.
      Mabiyan addinin Buddha ba su iya ta’azantar da ita ba. [4]

    4. They needed comfort and consolation.
      Suna bukatar ƙarfafa ne. [5]

    5. (Genesis 4:25) Seth’s descendant Lamech named his son Noah, meaning “Rest” or “Consolation.”
      (Farawa 4:25) Zuriyar Seth Lamech ya rika ɗansa Nuhu, wato “Hutu” ko kuma “Ta’aziya.” [6]

    6. One empathetic traveling overseer made a point of sharing words of consolation with Alex.
      Wani mai kula mai ziyara mai juyayi ya furta kalaman ta’aziyya ga Alex. [7]

    7. There were no words of comfort or consolation.
      Ba zancen ta’aziyya ba. [8]

    8. 14 The possibilities abound for you to include in your personal prayers individuals you know who need Jehovah’s support, consolation, wisdom, and holy spirit, or any of its resulting fruits.
      14 Akwai yanayi da yawa da za ka ambata cikin addu’a na kanka mutane da ka sani suna bukatar taimakon Jehovah, ta’aziyya, hikima, da ruhu mai tsarki, ko amfani da za su kawo. [9]

    9. 10 How can Jesus’ expressions of sympathy and consolation help us today?
      10 Ta yaya furucin Yesu na yi wa mutane ta’aziyya zai iya ƙarfafa mu a yau? [10]

    10. (See also the box “Soothing Words of Consolation.”)
      (Ka duba akwatin nan “Furuci Masu Daɗi da Za Su Iya Ƙarfafa Masu Makoki.”) [11]

    11. Jehovah takes note of such sincere mourners; he comforts and blesses them with spiritual consolation, happiness, and life. —Read Ezekiel 5:11; 9:4.
      Jehobah yana lura da irin waɗannan mutanen da suke baƙin ciki, kuma yana amfani da Kalmarsa don ya ƙarfafa su su yi farin ciki. —Karanta Ezekiyel 5:11; 9:4. [12]

    12. The Encyclopaedia Judaica reasons: “The Exiles, deprived of the Temple, in a strange land, feeling the need for consolation in their distress, would meet from time to time, probably on Sabbaths, and read the Scriptures.”
      An ambata a littafin nan Encyclopædia Judaica cewa: “Da yake Yahudawa ba su da Haikali a Babila kuma suna bukatar ƙarfafa don ƙuncin da suke ciki, sai suka soma yin taro a kai a kai, mai yiwuwa a ranar Assabaci don su karanta Nassosi.” [13]

    13. In times of distress, we can also offer encouragement or perhaps consolation.
      A lokacin wahala, za mu iya ƙarfafa su kuma ƙila mu yi musu ta’aziyya. [14]

    14. What is a particularly effective way to provide consolation?
      A wace hanya kuma za mu iya ƙarfafa masu makoki? [15]

    15. Why do we need to discuss how to provide consolation for the bereaved?
      Me ya sa muke bukatar mu bincika yadda za a yi wa masu makoki ta’aziyya? [16]

    16. How might we provide consolation if we find it difficult to do so in person?
      Ta yaya za mu iya ƙarfafa masu makoki idan ba mu san abin da za mu faɗa ba? [17]

    17. 18 Encouragement and consolation.
      18 Kwantar da hankali. [18]

    18. 3 Without a doubt, the primary source of consolation is our compassionate heavenly Father, Jehovah.
      3 Babu shakka, wanda zai iya yi mana ta’aziyya da kyau shi ne Ubanmu mai tausayi, Jehobah. [19]

    19. His officials “tore and burnt the rolls of the Law whenever they found them,” wrote historian Heinrich Graetz, “and killed those who were found to seek strength and consolation in their perusal.”
      Wani ɗan tarihi mai suna Heinrich Graetz ya ce: “Bayin Sarki Epiphanes sun ƙona dukan nassosin da suka gani kuma sun kashe duk wani mutumin da bai ba su haɗin kai ba ko kuma ya kai ƙara.” [20]

    20. At Luke 2:25, we read: “Look! there was a man in Jerusalem named Simeon, and this man was righteous and reverent, waiting for Israel’s consolation [or, comfort; actually, the coming of the Messiah], and holy spirit was upon him.”
      Mu karanta a Luka 2:25: “Ga kuma wani mutum cikin Urushalima, sunansa Siman; wannan mutum mai-adalci ne, mai-ibada, yana zuba ido ya ga ta’aziyya [watau, zuwan Almasihu] ta Isra’ila: Ruhu Mai-tsarki kuma yana bisansa.” [21]

    21. Simeon put faith in the Messianic prophecies and was “waiting for Israel’s consolation.”
      Siman ya ba da gaskiya ga annabce-annabcen da aka yi game da Almasihu kuma ya “zuba ido ya ga ta’aziyya ta Isra’ila.” [22]

    22. How does Jehovah provide consolation?
      Ta yaya Jehobah yake yi wa mutane ta’aziyya? [23]


Retrieved January 28, 2021, 4:24 pm via glosbe (pid: 11189)