Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:intimate

Discussion page of intimate

DOMESTIC AND SEXUAL VIOLENCE: “One in three women has been a victim of physical or sexual violence by an intimate partner at some point in her lifetime,” reports the United Nations.

WULAƘANTA MATA DA KUMA CIN ZARAFINSU: Wani rahoto na Majalisar Ɗinkin Duniya ya ce: “Kashi ɗaya cikin mata uku suna fama da wulaƙanci da kuma cin zarafi daga wurin mazansu.”



8:1) Do you not sense the intimate relationship that David had with his heavenly Father?

8:1) Daga waɗannan kalmomin za ka fahimci cewa Dauda ya kasance da dangantaka ta kud da kud da Ubansa na sama, ko ba haka ba?



3 Jehovah first disclosed the intimate connection between life and blood, as well as their sanctity, or sacredness, shortly after Cain murdered Abel.

3 Ba da daɗewa ba bayan da Kayinu ya kashe Habila, Jehobah ya nuna dangantaka da take tsakanin rai da jini da kuma tsarkinsu.



HOW I HAVE BENEFITED: I have been deeply moved by the way Jehovah allows us to have an intimate relationship with him.

YADDA NA AMFANA: Yadda Jehobah yake ba mu zarafin yin dangantaka na kud da kud da shi ya taɓa ni sosai.



How do Scriptural principles apply with regard to intimate relations in marriage?

Ta yaya ne mizanan da ke cikin Nassi ya shafi dangantaka na kud da kud a aure?



Our intimate relationship with Jehovah and his Son along with our close association with the Christian brotherhood is a unique blessing, too precious to be taken for granted.

Dangantakarmu da Jehobah da kuma ɗansa tare da cuɗanyarmu da ’yan’uwa Kiristoci, albarka ne da bai kamata a yi wasa da shi ba!



(Hebrews 6:11) Such a positive outlook, which is based on an intimate relationship with Jehovah, can help us to face any hardship with courage, even joy.

(Ibraniyawa 6:11) Irin wannan ra’ayi mai kyau, da ke bisa dangantaka na kud da kud da Jehobah zai taimake mu mu fuskanci kowace matsala da gaba gaɗi da farin ciki.



So the Son, being “in the bosom position,” had intimate conversations with his Father.

Hakanan ma, kasancewa Ɗan a “wurin Uba” ya sa ya samu zarafin tattaunawa da Uban sosai.



6:30) He understands our intimate thoughts, our deepest emotions, and our limitations.

6:30) Ya san abin da ke zuciyarmu da tunaninmu da kuma kasawarmu.



That is fitting, since —unlike Jesus— we can judge only by the “mere appearance to [our] eyes” or “the thing heard by [our] ears,” whereas Jesus can read the intimate thoughts and reasonings of the heart. —Isa.

Wannan ya dace domin mu muna yin shari’a ne “bisa ga abinda ya bayyana ga idanun [mu]” ko kuwa “bisa ga abin da kunnen [mu] ke ji,” shi kuwa Yesu yana iya sanin abin da ke zuciyar mutum.—Isha.



Doing so meant that for some decades, Jehovah had to forgo intimate association with his beloved Son in heaven.

Yin haka na shekaru, yana nufin cewa Jehovah zai ƙyale tarayya na kurkusa da ƙaunatacen Ɗansa a sama.



Another brother wrote: “I look forward to spending intimate hours with the study edition and my Reference Bible at hand.”

Wani ɗan’uwa ya rubuta: “Ina marmarin ba da lokaci sosai wajen yin nazarin talifi na nazari tare da Littafi Mai Tsarki na.”



How does Jehovah feel if we choose intimate association with people who do not love him?

Yaya Jehovah yake ji idan muka zaɓi mu yi abota ta kusa kusa da mutane da ba sa ƙaunarsa?



It would be wise to ask ourselves: ‘Do I seldom share in the ministry or social activities with brothers and sisters outside my intimate group?

Zai yi kyau mu tambayi kanmu: ‘Yana yi mini wuya na fita hidima ko kuma yi wasu ayyuka da ’yan’uwa maza da mata da ba abokaina ba?



He should strive to have an intimate knowledge of his family.

Ya kamata ya yi ƙoƙari ya san iyalinsa sosai.



Verse 1 says: “I shall laud Jehovah with all my heart in the intimate group of upright ones and the assembly.”

Aya ta 1 ta ce: “Zan yi godiya ga Ubangiji da dukan zuciyata, a cikin fadar masu-adilci, da cikin taron jama’a kuma.”



Your dedication and baptism are the beginning of a very close friendship with God —an intimate relationship with him. —Psalm 25:14.

Keɓewar kanka da kuma yin baftisma mafari ne na abokantaka da Allah, da kuma kasancewa amininsa.—Zabura 25:14.



3 From the outset, Jesus showed that our prayers should reflect an intimate yet respectful relationship with Jehovah.

3 A somawa, Yesu ya nuna cewa ya kamata addu’armu ta nuna dangantaka ta kurkusa da Jehovah kuma ta ladabi.



When we express our most intimate thoughts to God in prayer, he may answer us through a Bible passage, an article in a magazine, or an encouraging word from a fellow believer.

Sa’ad da muka gaya wa Allah abin da ke zuciyarmu, yana iya amsa mana ta wurin wani nassin Littafi Mai Tsarki ko talifi da ke cikin mujallarmu ko kuma ƙarfafa daga wani ɗan’uwa.



A new baby can consume time and energy that both of you formerly used to remain emotionally and sexually intimate.

Yin rainon jariri zai iya ɗauke lokacin da kai da matarka kuka saba yin soyayya da shi a dā.



How would you describe an intimate friend, and in what way does Jehovah prove to be such a friend to those who draw close to him?

Ta yaya za ka kwatanta aboki na kusa, kuma a wace hanya ce Jehovah ya tabbatar shi irin wannan aboki ne ga wadanda suka kusace shi?



By means of this gift, we have our most prized possession, our intimate relationship with our heavenly Father.

Wannan kyautar ta taimaka mana mu ƙulla dangantaka mai kyau da Ubanmu na sama.



As he directs his attention to us, he shows an intimate understanding of our makeup, our desires, and our aspirations.

Yayin da yake mai da hankali wajenmu, yana nuna ya fahimci yadda muke sosai, sha’awoyinmu, da burinmu.



1:16-18) The intimate friendship that Jesus forged with his disciples was an anchor for them as they later cared for weighty assignments.

1:16-18) Dangantaka ta kud da kud da Yesu ya ƙulla da almajiransa ta ƙarfafa su su ci gaba da aiki mai muhimmanci da za su yi.



(Romans 14:4, 12) Obviously, a halfhearted continuation of family tradition cannot sustain an intimate, long-term relationship with Jehovah.

(Romawa 14:4, 12) Hakika, bin addinin iyali ba da zuciya ɗaya ba ba zai iya ƙarfafa dangantaka da Jehobah ba.