Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:lords

Discussion page of lords

Glosbe's example sentences of lords [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar lords:
    1. Jesus is “the King of those who rule as kings and Lord of those who rule as lords.”
      Yesu ne “Sarkin sarakuna, Ubangijin iyayengiji.” [2]

    2. This King is none other than the resurrected Jesus Christ —the “King of kings and Lord of lords.”
      Wannan Sarkin, Yesu Kristi ne da aka tayar daga matattu—“Sarkin sarakuna, da Ubangijin iyayengiji.” [3]

    3. Jesus as King is greater than all human rulers and is called “the King of those who rule as kings and Lord of those who rule as lords.”
      Sarki Yesu ya fi dukan sarakuna mutane saboda haka aka kira shi “Sarkin sarakuna, Ubangijin iyayengiji.” [4]

    4. Perhaps knowing that Delilah had no loyal love for Samson, the five Philistine lords offered her a large bribe to find out the secret of his superior strength so that they could eliminate him.
      Wataƙila sarakuna biyar na Filistiyawa sun san cewa Delilah ba ta ƙaunar Samson da gaske. [5]

    5. (Ezekiel 38:14-16) “The kings of the entire inhabited earth,” under the guidance of Satan, “will battle with the Lamb, but, because he is Lord of lords and King of kings, the Lamb will conquer them.”
      (Ezekiel 38:14-16) ‘Sarakunan dukan duniya’ a ƙarƙashin ja-gorar Shaiɗan, “za su yi gāba da Ɗan rago, Ɗan rago kuma za ya ci su, gama shi ne Ubangijin iyayengiji, da Sarkin sarakuna.” [6]

    6. On the last day of the convention, he electrified the audience of 7,000 with the words: “You are an ambassador of the King of kings and Lord of lords, announcing to the people . . . the glorious kingdom of our Lord.”
      A rana ta ƙarshe na taron gundumar, ya ƙarfafa mutane 7,000 da wannan furci: “Ku jakadun Sarkin sarakuna da Ubangijin iyayengiji ne, masu sanar da mutane . . . ɗaukakar mulkin Ubangijinmu.” [7]

    7. (1 Peter 5:3) Elders are appointed to be servants and examples, not lords and masters. —Luke 22:24-26; 2 Corinthians 1:24.
      (1 Bitrus 5:3) An naɗa dattawa su zama masu hidima ne kuma su ba da misali, ba za su zama iyayengiji da shugabanni ba.—Luka 22:24-26; 2 Korantiyawa 1:24. [8]

    8. 6:14) In comparison with humans who rule as kings and as lords, Jesus is the “only Potentate,” and he alone has immortality.
      6:14) Idan aka gwada shi da ’yan adam da suke sarauta na sarakuna da iyayengiji, Yesu ne “Mai-iko makaɗaici” shi kaɗai ne ba ya mutuwa. [9]

    9. (John 1:1, 14) In addition, he is called “King of kings and Lord of lords” and is described as “Faithful and True.”
      (Yohanna 1: 1, 14) Ƙari ga haka, ana kiransa “Sarkin sarakuna, da Ubangijin Iyayengiji,” kuma ana kwatanta shi a matsayin “Amintacce” da kuma “Mai-gaskiya.” [10]

    10. As “King of kings and Lord of lords,” he has been authorized to bring to “nothing all government and all authority and power” —visible and invisible— that stand in opposition to his Father.
      An ba wa “Sarkin sarakuna, da Ubangijin iyayengiji,” ikon ya “kawarda dukan hukunci, da dukan sarauta, da dukan iko”—wanda ake gani da wanda ba a gani—da ke yin gaba da Ubansa. [11]


Retrieved February 29, 2020, 7:34 am via glosbe (pid: 5389)