Toggle menu
24.1K
670
183
158.7K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:orientation

Discussion page of orientation

Because their positions are so precise, the stars are “helpful guides in navigation, to astronauts in spacecraft orientation, and for star identification.”

Domin an riga an shirya matsayinsu, taurari suna “taimaka a tuƙin jirgin ruwa, da ’yan sama-jannati a koyon tuƙin jirgin sama da suke yi, kuma don su san tauraruwa.”



For example, a baby is barely able to perceive the orientation of its little limbs.

Alal misali, jariri ba ya iya sanin inda ƙafafunsa da damtsensa suke.



Migrating birds navigate by the stars, by the orientation of the earth’s magnetic field, or by some form of internal map.

Tsuntsaye masu kaura suna tafiya ta wajen bin taurari, ta wajen maganadiso na duniya, ko kuma ta wajen wasu irin taswira ta cikin duniya.



Scientists say that we develop a special sense called proprioception, which is the body’s sense of its own orientation and the placement of the limbs.

Masana kimiyya sun ce muna koyon sanin yanayin jikinmu, saboda jiki ya san inda yake aiki da kuma inda gaɓaɓuwa suke.