Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:partial

Discussion page of partial

Page 1

(Deuteronomy 10:17) Moreover, Paul doubtless remembered the specific instruction found in the Law of Moses: “You must not be partial or accept a bribe, for the bribe blinds the eyes of wise ones and distorts the words of righteous ones.”

(Kubawar Shari’a 10:17) Ban da haka ma, babu shakka Bulus ya tuna da gargaɗi da ke a cikin Dokar Musa: “Ba kuwa za ka yi tara ba: ba kuwa za ka karɓi rashawa ba; gama rashawa ta kan makantar da idanun masu-hikima, ta kan karkatarda zancen mai-gaskiya.”

jw2019

Rather, Acts 10:34, 35 states: “God is not partial, but in every nation the man that fears him and works righteousness is acceptable to him.”

Maimako, Ayukan Manzanni 10:34, 35 ta ce: “Allah ba mai-tara ba ne: amma a cikin kowacce al’umma, wanda ya ke tsoronsa, yana aika adalci kuma, abin karɓa ne gareshi.”

jw2019

Recall that “God is not partial, but in every nation the man that fears him and works righteousness is acceptable to him.”

Ka tuna cewa “Allah ba mai-tara ba ne: amma a cikin kowace al’umma, wanda yake tsoronsa, yana aika adalci kuma, abin karba ne a gareshi.”

jw2019

The apostle Peter firmly stated: “For a certainty I perceive that God is not partial, but in every nation the man that fears him and works righteousness is acceptable to him.”

Manzo Bitrus ya ce: “Hakika na gane Allah ba mai-tara ba ne: amma a cikin kowace al’umma, wanda ya ke tsoronsa, yana aika adalci kuma, abin karɓa ne gareshi.”

jw2019

But the wisdom from above is first of all chaste, then peaceable, reasonable, ready to obey, full of mercy and good fruits, not making partial distinctions, not hypocritical.” —James 3:8-10a, 14-17.

Amma hikima mai-fitowa daga bisa tsatsarka ce dafari, bayan wannan mai-salama ce, mai-sauƙin hali, mai-siyasa, cike da jinƙai da kyawawan ’ya’ya, mara-kokanto, mara-riya ce.”—Yaƙub 3:8-10a, 14-17.

jw2019

We now know that God is not partial and that we should not be.

Yanzu mun san cewa Allah ba ya tara domin haka bai kamata mu mu yi ba.

jw2019

Draw Close to God —Jehovah “Is Not Partial” 8

Littafi Mai Tsarki Yana Gyara Rayuwar Mutane 8

jw2019

The apostle Peter said: “I perceive that God is not partial, but in every nation the man that fears him and works righteousness is acceptable to him.”—Acts 10:34, 35.

Manzo Bitrus ya ce: “Na gane Allah ba mai-tara ba ne: amma a cikin kowace al’umma, wanda ya ke tsoronsa, yana aika adalci kuma, abin karɓa ne gareshi.”—Ayukan Manzanni 10:34, 35.

jw2019

I then understood the scripture that says: ‘God is not partial, but in every nation the man that fears him and works righteousness is acceptable to him.’ —Acts 10:34-35.

A lokacin ne na fahimci nassin nan da ya ce: ‘Allah ba mai tara ba ne, amma a cikin kowace al’umma wanda yake tsoron sa, yana aika adalci kuma, abin karɓe ne a gare shi.’—Ayyukan Manzanni 10:34-35.

jw2019

Jehovah, who has given us the assignment to preach, is not partial.

Jehobah ne ya ba mu wannan aikin yin wa’azi kuma shi ba mai tāra ba ne. (A.

jw2019

I learned that “God is not partial” and that the heart is more important than the color of our skin or the language we speak.

Na koyi cewa “Allah ba mai-tara ba ne” kuma halin mutum yana da muhimmanci a gaban Allah fiye da launin fata ko yaren da muke yi.

jw2019

They teach us that God is not partial, for the resurrected ones include young and old, male and female, Israelite and non-Israelite.

Sun koya mana cewa Allah ba ya nuna bambanci, domin tashin matattun ya haɗa da manya da yara, mata da maza, Isra’ilawa da waɗanda ba Isra’ilawa ba.

jw2019

5 By means of Peter, Jehovah was helping all Christians to understand that He is not partial.

5 Jehobah ya yi amfani da Bitrus wajen taimaka wa mutane su san cewa ba ya nuna bambanci.

jw2019

Thankfully, God’s love extends to all who want to do his will, for the Bible tells us: “God is not partial, but in every nation the man that fears him and works righteousness is acceptable to him.” —Acts 10:34, 35.

Abin godiya, ƙaunar Allah ta kai wajen duka waɗanda suke so su yi nufinsa, domin Littafi Mai Tsarki ya ce mana: “Allah ba mai-tara ba ne: amma a cikin kowace al’umma, wanda ya ke tsoronsa, yana aika adalci kuma, abin karɓa ne gareshi.”—Ayukan Manzanni 10:34, 35.

jw2019

To illustrate how love can be properly directed by “accurate knowledge,” consider the fundamental truth stated at Acts 10:34, 35: “God is not partial, but in every nation the man that fears him and works righteousness is acceptable to him.”

Domin a misalta yadda ‘cikakken sani’ ke ja-gorar ƙauna, ka yi la’akari da muhimmiyar gaskiya da ke a Ayukan Manzanni 10:34, 35: “Allah ba mai-tara ba ne: amma a cikin kowacce al’umma, wanda ya ke tsoronsa, yana aika adalci kuma, abin karɓa ne gareshi.”

jw2019

Peter perceived that “God is not partial

Bitrus ya gano cewa “Allah ba mai tara ba ne

jw2019

(Romans 9:14) And in the same century, Peter declared: “God is not partial, but in every nation the man that fears him and works righteousness is acceptable to him.”

(Romawa 9:14) A wannan lokacin ne kuma Bitrus ya faɗi cewa: “Allah ba mai-tara ba ne: amma a cikin kowace al’umma, wanda ya ke tsoronsa, yana aika adalci kuma, abin karɓa ne gareshi.”

jw2019

“God is not partial, but in every nation the man that fears him and works righteousness is acceptable to him.” —Acts 10:34, 35.

“Allah ba mai-tara ba ne: amma a cikin kowace al’umma, wanda ya ke tsoronsa, yana aika adalci kuma, abin karɓa ne gareshi.”—Ayukan Manzanni 10:34, 35.

jw2019

In contrast, the apostle Peter said: “I perceive that God is not partial, but in every nation the man that fears him and works righteousness is acceptable to him.”

Akasin haka, manzo Bitrus ya ce: “Hakika na gane Allah ba mai-tara ba ne: amma a cikin kowace al’umma, wanda ya ke tsoronsa, yana aika adalci kuma, abin karɓa ne gareshi.”

jw2019

“God is not partial, but in every nation the man that fears him and works righteousness is acceptable to him.” —Acts 10:34, 35.

“Allah ba mai tara ba ne; amma a cikin kowace al’umma, wanda yake tsoronsa, yana aika adalci kuma, abin karɓa ne gare shi.”—Ayyukan manzanni 10:34, 35.

jw2019

After the apostle Peter was helped by Jehovah to adjust his view of people of the nations, he appreciatively noted: “For a certainty I perceive that God is not partial, but in every nation the man that fears him and works righteousness is acceptable to him.”

Bayan Jehobah ya taimaka wa manzo Bitrus ya daidaita tunaninsa game da mutanen al’ummai, ya yi godiya yana cewa: “Hakika na gane lalle Allah ba ya tara, amma a kowace al’umma duk mai tsoronsa, mai kuma aikata adalci, abin karɓuwa ne a gare shi.”

jw2019

3:10, 11) James too, after giving firm counsel on the proper use of the tongue and the need to avoid jealousy and contentiousness, wrote: “The wisdom from above is first of all chaste, then peaceable, reasonable, ready to obey, full of mercy and good fruits, not making partial distinctions, not hypocritical.

3:10, 11) Bayan da Yaƙub ya ba da gargaɗi sosai a kan yin amfani da harshe yadda ya dace da kuma guje wa kishi da masifa, ya rubuta: “Hikima mai-fitowa daga bisa tsatsarka ce dafari, bayan wannan mai-salama ce, mai-sauƙin hali, mai-siyasa, cike da jinƙai da kyawawan ’ya’ya, marar-kokanto, marar-riya ce.

jw2019

Jehovah “Is Not Partial

Jehobah “Ba Mai-Tara Ba Ne

jw2019

The disciple James described the fruits of divine wisdom when he wrote: “The wisdom from above is first of all chaste, then peaceable, reasonable, ready to obey, full of mercy and good fruits, not making partial distinctions, not hypocritical.”

Almajiri Yakub ya kwatanta ’ya’yan hikima ta Allah sa’ad da ya rubuta: “Hikima mai-fitowa daga bisa tsatsarka ce dafari, bayan wannan mai-salama ce, mai-saukin hali, mai-siyasa, cike da jinkai da kyawawan ’ya’ya, mara-kokanto, mara-riya ce.”

jw2019

But many manuscripts, some partial and some complete, exist of the Bible: about 6,000 of the Hebrew Scriptures (the 39 books of the “Old Testament”) and about 13,000 of the Christian Greek Scriptures (the 27 books of the “New Testament”).

Amma akwai wasu rubuce-rubuce na Littafi Mai-tsarki, wasu sukutum suke: akwai misalin Nassosin Ibrananci 6,000 na (littattafai 39 na “Tsofon Alkawali”) kuma misalin 13,000 na Nassosin Hellenanci na Kirista (littattafai 27 na “Sabon Alkawali”).

jw2019

Contents