Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:pursuits

Discussion page of pursuits

Glosbe's example sentences of pursuits [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar pursuits:
    1. Paul abandoned his pursuits in Judaism and dedicated the rest of his days on earth to preaching the good news. —Read Philippians 3:4-8, 15; Acts 9:15.
      Bulus ya yi watsi da addinin Yahudawa kuma ya yi amfani da sauran kwanakinsa a duniya a yin wa’azin bishara.—Karanta Filibiyawa 3:4-8, 15; A. M. 9:15. [2]

    2. (Romans 12:1, 2) We would certainly not be doing God’s will if even occasionally we deliberately conducted ourselves like the world around us or if we built our lives around selfish pursuits, giving only token service to God.
      (Romawa 12:1, 2) Lallai ba zai zama muna yin nufin Allah ba idan wasu lokatai muna hali irin na duniya da ta kewaye mu ko kuma muna rayuwarmu ta biɗan abubuwa na kanmu, muna yin ɗan abu a hidima ga Allah. [3]

    3. (1 John 2:15-17; 3:15-17) If not corrected, such pursuits and traits can result in the practice of serious sin and the eventual loss of Jehovah’s approval.
      (1 Yohanna 2:15-17; 3:15-17) Idan ba a lura ba, irin halayen nan da biɗe-biɗe za su sa mutum zunubi kuma ya yi rashin amincewar Jehovah. [4]

    4. Not even overseers are immune to the temptation of materialistic pursuits.
      Masu kula ma suna fuskantar gwajin biɗan abubuwan duniya. [5]

    5. Gradually, their spiritual interests are overshadowed by nonspiritual pursuits to the point that they are “completely choked.”
      A hankali, neman abin da ba na ruhaniya ba suna rufe abubuwa na ruhaniya har su “shaƙe” su gabaki ɗaya. [6]

    6. How can families deal with the pressure to put material things ahead of spiritual pursuits, and what may result from their setting a good example?
      Mene ne iyalai za su iya yi idan danginsu suka matsa musu su biɗi abin duniya maimakon bautar Jehobah, kuma wane sakamako za a iya samu idan suka kafa misali mai kyau? [7]

    7. These are challenging questions, especially when you see other youths indulging in selfish pursuits, “seeking great things” that they think will lead to a bright future.
      Waɗannan tambayoyi ne masu muhimmanci, musamman idan ka ga wasu matasa da suke biɗan abubuwan sonkai, wato, “manyan abubuwa” da suke tunanin cewa za su sa su zama masu arziki a nan gaba. [8]

    8. The truth of God’s word is sown in their heart, but it faces competition from other pursuits that vie for their attention.
      An shuka gaskiya ta kalmar Allah a zuciyarsu, amma ta fuskanci gasa daga wasu abubuwa da suke kokawa a mai da musu hankali. [9]

    9. Sacred interests must not be overshadowed by material preoccupations or recreational pursuits.
      Bai kamata shagala cikin abin duniya ko kuma ayyukan nishaɗi su sha kan abubuwa na ruhaniya ba. [10]

    10. 1, 2. (a) What have you observed about people’s interests and pursuits today?
      1, 2. (a) Menene ka lura game da abubuwa da mutane suke so kuma suke biɗa a yau? [11]

    11. So buy out time spent watching television and use it for spiritual pursuits.
      Saboda haka, ka yi amfani da lokacin da kake kallon talabijin don ka yi ayyuka na ruhaniya. [12]

    12. Ronald, or Gramp, as I call him, later turned to more constructive pursuits.
      Daga baya, Ronald da nake kiransa Gramp ya yi wasu ayyuka masu muhimmanci sosai. [13]

    13. Hence, they devote themselves to pursuits that would give them the ability to acquire all the goods and gadgets that they desire.
      Shi ya sa suke ba da kansu ga biɗan ayyukan da zai sa su samu dukan abubuwan da suke so har da kayayyakin daki masu amfani da lantarki. [14]

    14. Applying the truth protects us from fruitless pursuits, enables us to get the best out of life, and gives us a marvelous hope for the future.
      Yin amfani da gaskiya na kāre mu daga biɗe-biɗan banza, tana taimakonmu mu samu abu mafi kyau a rayuwa, kuma tana ba mu bege mai girma na nan gaba. [15]

    15. 7 The Sabbath arrangement emphasized the importance of spiritual pursuits.
      7 Tsarin Asabarci ya nanata muhimmancin biɗan abubuwa na ruhaniya. [16]

    16. (Acts 17:24-30) Satan also wants people to believe that spiritual pursuits are a waste of time.
      (Ayukan Manzanni 17:24-30) Shaiɗan kuma yana son mutane su gaskata da cewa biɗan abubuwa na ruhaniya ɓata lokaci ne. [17]

    17. Granted, it usually calls for taking time from our personal pursuits and devoting that time to helping others.
      Hakika, muna bukatar mu ɗauki lokaci daga biɗe-biɗenmu kuma mu keɓe lokacin don taimaka wa mutane. [18]

    18. (Mark 1:17-21) How foolish it would be for us to become so entangled in a web of worldly pursuits that Kingdom interests become only secondary!
      (Markus 1:17-21) Zai kasance wauta a gare mu idan muka kamu cikin tarko na biɗan abin duniya kuma batutuwa da suka shafi Mulkin suka kasance a wuri na biyu! [19]

    19. Personal pursuits could weigh us down to the extent that we become “inactive or unfruitful regarding the accurate knowledge of our Lord Jesus Christ.” —2 Pet.
      Biɗan abubuwa na kanmu suna iya gajiyar da mu har mu zama “raggaye ko kuwa marasa-amfani zuwa ga sanin Ubangijinmu Yesu Kristi.”—2 Bit. [20]

    20. Balancing other activities in our busy life with spiritual pursuits brings rich dividends
      Daidaita wasu ayyuka a rayuwarmu da ta shagala da biɗan abubuwan ruhaniya za ta kawo riba mai yawa [21]

    21. 5:15, 16) He might ask: ‘How much time am I actually expending on recreation or leisure pursuits?
      5:15, 16) Zai iya tambayar kansa: ‘Shin nishaɗi ne yake cinye lokacina? [22]

    22. • How can men be helped to give spiritual pursuits priority?
      • Ta yaya za a taimaka wa maza su biɗi abubuwa na ruhaniya farko? [23]

    23. Yet, most find no deep or lasting fulfillment in such pursuits.
      Duk da haka, galibin mutane ba sa samun gamsuwa sosai daga yin waɗannan abubuwan. [24]

    24. (2 Timothy 2:4) A soldier on active duty cannot afford to be distracted by civilian pursuits.
      (2 Timothawus 2:4) Sojan da ke bakin aiki ba zai yarda abubuwan duniya da fararen hula suke biɗa su ɗauke masa hankali ba. [25]

    25. Prayerfully consider whether you can adjust your secular work or other pursuits to spend more time with your children.
      Ku yi addu’a kuma ku duba ko kuna bukata ku ɗan rage yawan aikin da kuke yi don ku riƙa kasancewa tare da ’ya’yanku. [26]


Retrieved March 13, 2020, 7:24 pm via glosbe (pid: 28103)