Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Glosbe's example sentences of rich [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar rich:
    1. (1 Timothy 6:17-19) Whatever our economic situation, let us rely on God’s spirit and pursue a course of life that will make us “rich toward God.”
      (1 Timothawus 6:17-19) Ko yaya yanayin tattalin arzikinmu yake, bari mu dogara ga ruhun Allah mu kuma biɗi tafarkin rayuwa da zai sa mu kasance ‘mawadaci ga Allah.’ [2]

    2. • In what sense can God make you rich?
      • A wane azanci ne Allah zai sa ka yi arziki? [3]

    3. Now it is essential to keep on taking in rich spiritual food so that we maintain a steadfast heart as Jehovah’s dedicated servants.
      Yanzu akwai muhimmancin mu ci gaba da cin abinci na ruhaniya don mu kiyaye zuciya da ta kahu na bayin Jehovah da sun keɓe kansu. [4]

    4. At the Public Meeting and Watchtower Study, we take in further rich spiritual food.
      A Taron gabatar da Jawabi da kuma Nazarin Hasumiyar Tsaro, muna ƙara cin abinci na ruhaniya mai kyau da yawa. [5]

    5. What must we do in order to be rich toward God?
      Menene dole mu yi don mu zama mawadata a gaban Allah? [6]

    6. 11 That event led Jesus to say something unexpected: “It will be a difficult thing for a rich man to get into the kingdom of the heavens. . . .
      11 Wannan ya sa Yesu ya faɗi wani abin da ba a yi zato ba: “Yana da wuya ga mawadaci shi shiga cikin mulkin sama. . . . [7]

    7. Children are not the only ones who may do foolish things like that rich man.
      Ba yara ba ne kawai za su iya yin irin wannan wauta na mai arzikin. [8]

    8. To Timothy he wrote: “Give orders to those who are rich in the present system of things not to be high-minded, and to rest their hope, not on uncertain riches, but on God, who furnishes us all things richly for our enjoyment.” —1 Timothy 6:17.
      Ya rubuta wa Timothawus: “Ka dokace waɗanda ke mawadata cikin wannan zamani na yanzu, kada su yi girman kai, kada su ratayi begensu bisa wadata marar-tsayawa, amma bisa Allah, wanda ke ba mu kome a yalwace mu ji daɗinsu.”—1 Timothawus 6:17. [9]

    9. At Proverbs 14:20, he states: “The poor man is hated even by his neighbors, but many are the friends of the rich person.”
      Karin Magana 14:20 ya ce: “Ba wanda yake son matalauci, ko maƙwabcinsa ma ba ya sonsa, amma mai arziki yana da abokai da yawa.” [10]

    10. It is also home to the Swiss National Park, where the area’s natural beauty and rich variety of flora and fauna praise our Grand Creator, Jehovah.
      Akwai wuri mai suna Swiss National Park, inda furanni da dabbobi dabam dabam masu kyau suke yaba wa Mahaliccinmu Mai Girma, Jehobah. [11]

    11. (Psalm 73:28) Eternal life will be unimaginably rich and varied —and drawing closer to Jehovah will always be the most rewarding part of it.
      (Zabura 73:28) Rai madawwami zai kasance da ma’ana sosai—kusantar Jehovah kullum zai kasance ɓangarensa mai albarka. [12]

    12. (Matthew 9:36) The account of the needy widow shows that Jesus was impressed, not by the large gifts of the rich, who gave “out of their surplus,” but by the poor widow’s tiny contribution.
      (Matta 9:36) Labarin gwauruwa mabukaciya ya nuna cewa Yesu ya yi farin ciki don ƙaramin kuɗi da gwauruwa matalauciya ta bayar ba don kyauta mai yawa da mawadata suke bayarwa “daga cikin falalarsu” ba. [13]

    13. Many rich ones came, giving “out of their surplus.”
      Mutane masu arziki da yawa suka zo, suna ta zubawa daga “cikin falalarsu.” [14]

    14. It was discovered that he had an account number that was similar to that of a rich businessman who had mistakenly deposited funds in the wrong account.
      Aka gane cewa yana da lambar bankin da ya yi daidai da na wani ɗan kasuwa mai arziki da ya yi kuskure ya ajiye kuɗi a lamba da ba ta yi daidai ba. [15]

    15. The rich have an abundance of these things, and the poor may have to struggle to obtain what they need.
      Mawadata suna da waɗannan abubuwan da yawa, kuma matalauta suna fama su sami abin da suke bukata. [16]

    16. How does Jehovah’s blessing ‘make rich’?
      Ta yaya albarkar Jehobah take “kawo wadata”? [17]

    17. How did Jehovah show himself to be “rich in mercy” toward Israel?
      Ta yaya Jehobah ya nuna wa Isra’ila cewa shi “mawadaci ne cikin jinƙai”? [18]

    18. Fittingly, the apostle Paul warned: “Those who are determined to be rich fall into temptation and a snare and many senseless and hurtful desires, which plunge men into destruction and ruin.
      Daidai kuwa, manzo Bulus ya yi kashedi: “Waɗanda suna so su zama mawadata su kan fāɗa cikin jaraba da tarko da sha’awoyi dayawa na wauta da ɓarna, irin da kan dulmaya mutane cikin hallaka da lalacewa. [19]

    19. The area’s rich pastures contributed to this.
      Ƙasa mai albarka da suke da ita tana ɗaya daga cikin abubuwan da suka sa hakan. [20]

    20. Although poor materially, in what sense were Christians in Smyrna rich?
      Ko da ba su da abin duniya, a wane azanci ne Kiristoci a Samiruna suke mawadata? [21]

    21. Eventually, therefore, a rich blessing was sure to overtake her.
      Saboda haka, a ƙarshe albarka babu shakka za ta tarar da ita. [22]

    22. Her husband Naʹbal is a rich landowner.
      Mijinta Nabal mutum ne mai arziki. [23]

    23. David was angry and said: ‘That rich man deserves to die!’
      Da Dauda ya ji labarin, sai ya yi fushi sosai, ya ce: ‘Dole a kashe mai arzikin!’ [24]

    24. Rather, he earnestly endeavored to reach all kinds of people, whether rich or poor.
      Maimakon haka, ya yi kokari ya isa wurin dukan ire-iren mutane, ko mai arziki ko matalauci. [25]

    25. Material wealth is often an obstacle to faith, since a rich person may trust in his money rather than in God.
      A yawancin lokaci, wadatar dukiya ta kan zama ƙalubale ga imani, tun da mutumin da ke da wadata zai iya dogara ga dukiyarsa maimakon ga Allah. [26]


Retrieved May 10, 2020, 6:27 pm via glosbe (pid: 29492)