Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:teach

Discussion page of teach

What does this prophecy teach us about God’s Kingdom?

Mene ne wannan annabcin ya koya mana game da Mulkin Allah?



What does Jonah’s story teach us about Jehovah?

▪ Menene labarin Yunana ya koya mana game da Jehobah?



For more information, see chapters 12 and 19 of this book, What Does the Bible Really Teach?, published by Jehovah’s Witnesses.

Domin ƙarin bayani, ka duba babi na 12 da kuma 19 na littafin nan, Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa?



Saulo started to read a paragraph from the book What Does the Bible Really Teach?

Sai Saulo ya soma karanta sakin layi daga littafin nan Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa?



13:34, 35) Clearly, the Author of that prophecy, Jehovah, determined well in advance that his Son would teach by means of illustrations, or parables. —2 Tim.

13:34, 35) Babu shakka, Jehobah, Wanda ya sa aka yi annabcin, ya koya wa Ɗansa tun da wuri yadda zai yi amfani da kwatanci ko almara sa’ad da yake koyarwa.—2 Tim.



The pioneer opened the Bible Teach book to chapter 1 and read aloud paragraph 11, under the subhead “How Does God Feel About Injustices We Face?”

zuwa babi na 1 kuma ya karanta sakin layi na 11 da babban murya, a ƙarƙashin ƙaramin jigo “Yaya Allah Yake Ji Game da Rashin Gaskiya da Muke Fuskanta?”



10 Another practical way parents can teach children to listen to Jehovah is by having regular family Bible discussions.

10 Wata hanya mai kyau kuma da iyaye za su iya taimaka wa yaransu su saurari Jehobah ita ce su dinga yin nazarin Littafi Mai Tsarki na iyali a kai a kai.



Even more important, a well-educated Christian is better able to read the Bible with understanding, reason on problems and come to sound conclusions, and teach Bible truths in a clear and persuasive way.

Abu mafi muhimmanci shi ne, Kirista da ke da ilimi sosai zai iya karanta Littafi Mai Tsarki da fahimi, banda wata matsala, ya amince, kuma ya koyar da gaskiyar Littafi Mai Tsarki sosai don ya motsa zuciyar mutane.



What does this teach us about Jehovah?

Mene ne hakan ya koya mana game da Jehobah?



Teach the Truth”: (7 min.) Discussion.

Ku Koyar da Gaskiya”: (minti 7) Tattaunawa.



(Jeremiah 10:23) Indeed, there is no teacher, no expert, no counselor better equipped to teach us the truth and to make us wise and happy.

(Irmiya 10:23) Hakika, babu wani malami, gwani, mashawarci da aka koyar domin ya koyar mana da gaskiya kuma ya sa mu hikima da farin ciki ba.



6:14-16) What happens at a Christian funeral should not disturb the consciences of fellow believers or stumble others who know what we believe and teach about the dead.

6:14-16) Bai kamata abubuwa da suka faru a lokacin jana’izar Kirista ya dami lamirin ’yan’uwa masu bi ba ko kuma ya sa waɗanda suka san imaninmu da kuma abin da muke koyarwa game da matattu yin tuntuɓe.



Teach your child:

Ka koya wa yaronka:



Jesus was therefore able to teach people what he had learned from God.

Saboda haka Yesu ya iya koyar da mutane abin da ya koya daga wajen Allah.



What does the illustration teach us about prayer?

Mene ne wannan misalin yake koya mana game da addu’a?



What did Jesus teach people about this secret?

Mene ne Yesu ya koya wa mutane game da wannan sirrin?



(Luke 8:11-15) Let us consider how you can use the Bible Teach book in the disciple-making work.

(Luka 8:11-15) Bari mu bincika yadda za ka iya yin amfani da littafin nan Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa a wurin aikin almajirantarwa.



Draw the attention of the audience to the section of jw.org entitled “What Does the Bible Teach?”

Ka jawo hankalin masu sauraro ga sashen nan “Mece Ce Koyarwar Littafi Mai Tsarki?”



Faithful anointed Christian women did not resent that only Christian men were assigned to teach in the congregation.

Mata Kiristoci shafaffu ba su yi tsayayya ba cewa maza Kiristoci ne kaɗai suke aikin koyarwa cikin ikilisiya.



Then explain that this is just a sampling of what the Bible teaches, and hand him a Bible Teach book.

Sai ka bayyana cewa wannan misali ne na abin da Littafi Mai Tsarki yake koyarwa, sa’an nan ka ba shi littafin nan Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa?



(John 17:3) Meditate, or think deeply, on what you learn from God’s Word, asking yourself: ‘What does this teach me about Jehovah God?

(Yohanna 17:3) Ka yi bimbini ko kuma tunani sosai, a kan abin da ka koya daga Kalmar Allah ka tambayi kanka: ‘Menene wannan yake koya mini game da Jehobah Allah?



17. (a) During the Passover on Nisan 14, what lesson does Jesus teach the 12?

17. (a) Lokacin Idin Ƙetarewa a 14 ga watan Nisan, wane darasi ne Yesu ya koya wa almajiransa 12?



In addition, teach your children to say thank you when people do things for them.

Ƙari ga haka, ku koya musu su riƙa yin godiya a duk lokacin da aka yi musu alheri.



When there was not even one seriously ill person left among them, he began to teach.

Sa’ad da babu ko daya cikinsu da yake ciwo, sai ya fara koyar da su.



(Luke 9:11) Notice that Jesus was moved with pity for the people even before seeing their reaction to what he would teach.

(Luka 9:11) Ka lura cewa Yesu ya yi juyayin mutane kafin ma ya ga yadda za su amsa game da abin da zai koyar.



0