Glosbe's example sentences of thanks [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar thanks:
- Thanks to the resurrection hope, we do not have to be afraid of dying. —Hebrews 2:15.
Godiya tā tabbata ga begen tashin matattu, mun ’yantu daga tsoron mutuwa.—Ibraniyawa 2:15. [2] - (Hebrews 13:15) By using our abilities and resources to offer a sacrifice of praise to Jehovah, whether in the public ministry or in “the congregated throngs” of fellow Christians, we can express heartfelt thanks to our loving heavenly Father, Jehovah God.
(Ibraniyawa 13:15) Ta wurin yin amfani da iyawarmu da kuma wadatarmu mu ba da hadayar yabo ga Jehovah, ko a hidimar fage ko a “taron jama’a” na ’yan’uwa Kiristoci, za mu furta godiyarmu daga zuci ga Ubanmu na samaniya mai ƙauna, Jehovah Allah. [3] - They were living in Rome when Paul told Christians there: “Give my greetings to Prisca and Aquila my fellow workers in Christ Jesus, who have risked their own necks for my soul, to whom not only I but also all the congregations of the nations render thanks.”
Suna da zama a Roma sa’ad da Bulus ya gaya wa Kiristoci a wurin: “Ku gaida Biriska da Akila abokan aikina cikin Kristi Yesu, waɗanda suka miƙa wuyansu sabili da raina; su dai ba ni kaɗai ni ke gode musu ba, amma har da dukan ikilisiyoyi na Al’ummai.” [4] - We give all thanks to Jehovah that out of “love for the whole association of brothers,” he is using the “faithful and discreet slave” to give spiritual food in abundance. —1 Pet.
Jehobah yana ƙaunar dukan “’yan’uwanci” kuma muna godiya da yake yana amfani da “bawan nan mai-aminci, mai-hikima” don ya ba mu kome da muke bukata a kan kari.—1 Bit. [5] - Thanks for letting me know where you are.”
Na gode sosai da kika gaya mini inda kike.” [6] - After David had the Ark brought to Israel’s capital city, Jerusalem, Levites sang a song that included this expression: “Give thanks to Jehovah, you people, for he is good, for to time indefinite is his loving-kindness.”
Bayan Dauda ya kawo Sunduƙin zuwa babban birni na Isra’ila, Urushalima, Lawiyawa suka rera waƙa da ta haɗa da wannan furcin: “A yi godiya ga Ubangiji; gama nagari ne shi: gama jinƙansa ya tabbata har abada.” [7] - “And thanks to his Word, the Bible, I conquered feelings of anger and resentment.
“Ina farin ciki sosai domin Kalmarsa, wato Littafi Mai Tsarki ta taimaka mini in daina fushi da kuma baƙin ciki. [8] - And they began to respond by praising and giving thanks to Jehovah, ‘for he is good, for his loving-kindness toward Israel is to time indefinite.’”—Ezra 3:1-11.
Suka yi ma juna waƙa suna yabon Ubangiji suna gode masa, suka ce, Gama shi nagari ne, gama jinƙansa ya tabbata har abada zuwa ga Isra’ila.”—Ezra 3:1-11. [9] - Thanks to Jehovah’s provisions through his organization, we can both give and receive the best advice.
Muna godiya sosai don tanadi da Jehobah ya yi mana ta ƙungiyarsa, domin muna iya samu da kuma ba da shawara mafi kyau. [10] - They “give thanks to Jehovah” and “call upon his name” in faith.
Suna ‘yin godiya ga Jehobah,’ suna kuma “kira bisa sunansa” cikin imani. [11] - As we contemplate his works, we are humbly moved to praise our Grand Creator and give thanks that he uses his power in such a wise and loving way.
Yayin da muke bimbini game da ayyukansa, mukan motsu cikin tawali’u mu yaba ma Mahaliccinmu Mai Girma kuma mu yi godiya cewa yana amfani da ikonsa a hanya ta hikima da kuma mai kyau. [12] - Paul greeted Prisca and Aquila, “to whom not only I but also all the congregations of the nations give thanks.”
Bulus ya gai da Biriskila da Akila, ya ce, “Ba ni kaɗai ne mai godiya a gare su ba, har ma da dukan jama’ar masu bi ta waɗanda ba Yahudawa ba.” [13] - Jon: I’ve been fine, thanks.
Jon: Lafiyata ƙalau. [14] - Hence, he gave thanks that despite his past sinful conduct, God and Christ had shown him mercy and had entrusted him with a ministry.
Duk da haka, ya riƙa gode wa Allah da Kristi don sun nuna masa jin ƙai kuma suka ba shi aiki. [15] - He wrote: “I give thanks to my God through Jesus Christ concerning all of you, because your faith is talked about throughout the whole world.”
Ya rubuta: “Ina gode wa Allahna ta wurin Yesu Almasihu saboda ku duka, domin ana baza labarin bangaskiyarku a ko’ina a duniya.” [16] - Upon awakening to a new day, for instance, we may be moved to make expressions similar to these: “It is good to give thanks to Jehovah and to make melody to your name, O Most High; to tell in the morning about your loving-kindness and about your faithfulness during the nights, . . . for you have made me rejoice, O Jehovah, because of your activity; because of the works of your hands I cry out joyfully.”
Alal misali, yayin da muka farka kowacce rana, za mu iya motsawa mu yi furci irin wannan: “Yin godiya ga Ubangiji yana da kyau, da rairawar yabbai ga sunanka, ya Maɗaukaki: a bayyana rahamarka da safe, amincinka kuma kowane dare, . . . gama bisa ga aikinka ka faranta zuciyata, ya Ubangiji: zan yi sowa domin ayyukan hannuwanka.” [17] - Thanks to Jehovah, enemy efforts did not prevail.
Godiya ta tabbata ga Jehovah, ƙoƙarin abokan gāba bai yi nasara ba. [18] - “GIVE THANKS TO HIM, BLESS HIS NAME”
“KU YI MASA GODIYA, KU ALBARKACI SUNANSA” [19] - Thanks to God through Jesus Christ our Lord!”
Na gode ma Allah ta wurin Yesu Kristi Ubangijinmu.” [20] - We are confident that as you learn about and benefit from this greatest gift, you will be moved to exclaim: “Thanks to God through Jesus Christ our Lord!” —Romans 7:25.
Muna da tabbaci cewa idan ka koya game da wannan kyauta mafi daraja da kuma albarkarta, hakan zai motsa ka ka ce: “Na gode wa Allah ta wurin Yesu Kristi Ubangijinmu.” —Romawa 7:25. [21] - (Psalm 119:64) We wholeheartedly respond to the psalmist’s refrain: “O let people give thanks to Jehovah for his loving-kindness and for his wonderful works to the sons of men.”
(Zabura 119:64) Mun amsa waƙar mai Zabura da dukan zuciyarmu: “Da dai mutane suka yarda su yabi Ubangiji domin [ƙaunarsa ta alheri, NW ], da al’ajabansa da ya ke yi ma ’yan adam kuma.” [22] - We want to be like the Samaritan man, don’t we?— So when someone does something kind for us, what should we remember to do?— We ought to express our thanks.
Muna so mu zama kamar Basamariyen nan ko ba haka ba?— Saboda haka, idan wani ya yi mana abin kirki, me ya kamata mu tuna mu yi?— Ya kamata mu nuna godiyarmu. [23] - (Matthew 5:14-16) Thanks to the reborn zeal of these Christians, others were drawn to Jehovah’s light.
(Matta 5:14-16) Godiya ta tabbata ga sabon ƙwazo na waɗannan Kiristoci, ya jawo wasu zuwa wajen hasken Jehovah. [24] - All Thanks to Jehovah and His Approved Servant!
Godiya ta Tabbata ga Jehobah da Amintaccen Bawansa! [25] - 1:17) Thanks to him, we have such gifts as a body, a mind, a measure of health, and various abilities.
1:17) Godiya ta tabbata gare shi da yake ya ba mu kyautar jiki, zuciya, lafiyar jiki da baiwa dabam dabam. [26]
- Thanks to the resurrection hope, we do not have to be afraid of dying. —Hebrews 2:15.
Retrieved February 1, 2020, 12:26 am via glosbe (pid: 22478)