Toggle menu
24K
665
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Glosbe's example sentences of kalmomi [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar kalmomi:
    1. 208 “Kurwa” da Kuma “Ruhu”—Menene Ainihi Ma’anar Waɗannan Kalmomi?
      “Soul” and “Spirit” —What Do These Terms Really Mean? [2]

    2. Idan muka yi haka, za mu furta kalmomi irin na mai zabura wanda ya rubuta: “Amma hakika Allah yā ji; Yā kasa kunne ga muryar addu’ata.”—Zabura 10:17; 66:19.
      As we do, we too will be able to express sentiments like those of the psalmist who wrote: “Truly God has heard; he has paid attention to the voice of my prayer.” —Psalm 10:17; 66:19. [3]

    3. 12. (a) Me ya sa addu’o’i masu ma’ana sun ƙunshi fiye da kalmomi kawai?
      12. (a) Why do meaningful prayers involve more than words? [4]

    4. 13 A ƙarshen shekarun alif da ɗari takwas, sahihan mutane da yawa suna neman su fahimci “kwatancin sahihiyan kalmomi.”
      13 In the late 1800’s, a number of sincere individuals were searching for an understanding of “the pattern of healthful words.” [5]

    5. Mutane da yawa sun gaskata cewa waɗannan kalmomi suna nufin wani abu marar ganuwa da ke zaune cikin mu.
      Many believe that these words mean something invisible and immortal that exists inside us. [6]

    6. Wata wasiƙa kuma ta ce: “A dā muna amfani da lokaci sosai wajen neman ma’anar kalmomi a cikin ƙamus da kuma yin ƙoƙari mu fahimci Turancin, amma yanzu muna amfani da shi wajen fahimtar nassosi da aka nuna a cikin talifin da kuma muhimmancinsu.”
      Another letter said: “The time once spent looking up words and explaining expressions is now spent gaining an understanding of the cited scriptures and how they tie into the lesson.” [7]

    7. Kamar yadda yare yake da tsarin kalmomi da za a bi, harshe mai tsarki na Nassosi yana da “sahihiyan kalmomi.”
      Just as a language has a pattern of words, the pure language of Scriptural truth has “the pattern of healthful words.” [8]

    8. An soma rubutun da waɗannan kalmomi: “Kalmomin da Yesu ya gaya wa Yahuda Iskariyoti kaɗai, cikin kwanaki takwas, somawa da kwana na uku kafin ya yi Idin Ƙetarewa.”
      It opens with the words: “The secret word of declaration by which Jesus spoke in conversation with Judas Iscariot, during eight days, three days before he celebrated Passover.” [9]

    9. To, menene Bulus yake nufi da waɗannan kalmomi, kuma yaya za mu amfana daga shawararsa?
      So, what did Paul mean by these words, and how can we benefit from his counsel? [10]

    10. (Matta 12:18) Ta yaya Yesu ya cika wadannan kalmomi?
      (Matthew 12:18) How did Jesus fulfill those words? [11]

    11. 9 Ka lura cewa cikin kalmomi da aka ɗauko daga Matta 11:28, 29, Yesu ya ce: “Ku ɗauka ma kanku karkiyata, ku koya daga wurina.”
      9 Did you note that in the words quoted from Matthew 11:28, 29, Jesus said: “Take my yoke upon you and learn from me.” [12]

    12. 15:21) Mai yiwuwa hakan ya tuna wa Dauda kalmomi makamancin wannan da kakarsa Ruth ta furta.
      15:21) This may have reminded David of similar words spoken by his great-grandmother Ruth. [13]

    13. Masu fassara sun yi amfani da kalmomi kamar su “mai kamewa,” “mai hakuri,” da kuma “mai la’akari.”
      Translators have used such words as “gentle,” “forbearing,” and “considerate.” [14]

    14. Wannan hakika yana bukatar ƙoƙari, kuma wannan ya kai mu ga kalmomi da kuma kwatanci na gaba na Sulemanu.—Afisawa 5:15-17.
      This, of course, requires effort, and that leads us to Solomon’s next words and illustration. —Ephesians 5:15-17. [15]

    15. Ta wurin yarda hasken gaskiya ya haskaka ta kalmomi da kuma ta wurin ayyukanmu, za mu taimaka wa wasu su ɗaukaka Ubanmu na samaniya.
      By letting the light of truth shine through our words and deeds, we can help others to give glory to our heavenly Father. [16]

    16. Haka za a fahimci waɗannan kalmomi yayin da sun bayyana cikin mahalli ɗaya cikin Nassosi.
      This is how these terms are to be understood when they occur in the same context in the Scriptures. [17]

    17. (Zabura 119:36, 72) Gaskata gaskiyar waɗannan kalmomi zai taimake mu mu kauce wa tarkon son abin duniya, haɗama, da kuma rashin gamsuwa da yanayinmu na rayuwa.
      (Psalm 119:36, 72) Being convinced of the truth of these words will help us to maintain the balance necessary to avoid the snares of materialism, greed, and dissatisfaction with our lot in life. [18]

    18. Mun yi kurakurai wajen faɗin kalmomi.
      We made mistakes. [19]

    19. Waɗannan kalmomi ba su yi wa Ibrahim daɗi ba, domin Ibrahim yana ƙaunar ɗansa ƙwarai.
      How sad those words made Abraham, because Abraham loved his son very much. [20]

    20. A ce waƙar na ɗauke da kalmomi da ka sani gaskiya ne, ana rera abubuwa da ka sani suna da muhimmanci, da ke sa mutum farin ciki, kuma da ban ƙarfafa?
      What if the song’s lyrics were words that you knew to be true, expressing thoughts that you knew to be important, joyful, and uplifting? [21]

    21. Kalmomi masu daɗi za su sa masu rashin lafiya su sami ɗan sauƙi.
      Kindly words can brighten the day of those who are sick. [22]

    22. Wani mai zabura da ba a ambata sunansa ba ya gaya wa masu bauta da aminci waɗannan hurarrun kalmomi: “Ku bayar ga Ubangiji daraja da ƙarfi.
      An unnamed psalmist addressed faithful worshipers with these inspired words: “Ascribe to Jehovah glory and strength. [23]

    23. (Farawa 3:13) Da waɗannan ’yan kalmomi, mace na farko, Hauwa’u, ta nemi ta bayyana dalilin tafarkin tawayenta ga Jehovah Allah.
      (Genesis 3:13) With those few words, the first woman, Eve, endeavored to explain why she had embarked on a course of rebellion against Jehovah God. [24]

    24. 6:3) Abin da Yesu ya yi kuma ya koyar ya jitu da Kalmar Allah, saboda haka, furcin nan “sahihiyan kalmomi” wataƙila tana nufin dukan koyarwa na Littafi Mai Tsarki.
      6:3) What Jesus taught and did was in harmony with God’s Word, thus the expression “healthful words” can also by extension refer to all Bible teachings. [25]

    25. Misalai sukan ƙara ma’ana ga kalmomi, suna koyar da darussa da zai yi wuya mu manta.
      Illustrations can breathe life into words, teaching lessons that become fixed in our memory. [26]


Retrieved July 5, 2019, 8:59 am via glosbe (pid: 30912)