Toggle menu
24.2K
670
183
158.7K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

accepting

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

mai karɓa

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

Homophones

Verb

Plain form (yanzu)
accept

3rd-person singular (ana cikin yi)
accepts

Past tense (ya wuce)
accepted

Past participle (ya wuce)
accepted

Present participle (ana cikin yi)
accepting

  1. The present participle of accept. <> ɗiba, karɓa
    1. Accepting what their Lord has given them. Indeed, they were before that doers of good. <> Sunã mãsu dĩbar abin da Ubangijinsu Ya bã su. Lalle sũ, sun kasance mãsu kyautatãwa a gabãnin haka (a dũniya). = Za su debi ladar Ubangijinsu, saboda da sun kasance masu kyautatawa a gabanin haka. --Qur'an 51:16
    2. many Swedish stores have already abandoned their cash tills, including telecommunications giant Telia Company, whose 86 shops nationwide stopped accepting cash in 2013. [1] <> yan kasar Sweden da dama tuni suka ƙauracewa yin hakan waɗanda suka haɗa da katafaren kamfanin sadarwa na kasar Telia da tuni ƙananan shagunan kamfanin suka daina karbar tsabar kudi tun daga 2013. [2]

Adjective

Positive
accepting

Comparative
more accepting

Superlative
most accepting

  1. If someone is accepting, they are very tolerant. <> mai karɓa, mai yarda, masu ɗibar abu
    they were very accepting of us <> sun ɗauke mu hannu biyu.

Related words


Google translation of accepting

Karɓar, kar.