mai dacewa
Adjective
Positive |
Comparative |
Superlative |
- If a piece of evidence is admissible , it can be used during a trial. <> hujjar da ya dace a kotu.
- Following this exciting news, Brother Lett announced that the ECHR had deemed as admissible the long-running tax case involving the government of France and Jehovah’s Witnesses.
Bayan wannan labarai masu ban farin ciki, Ɗan’uwa Lett ya sanar cewa Kotun Turai na ’Yancin ’Yan Adam ya ga ya dace ya yi hukunci a kan ƙarar gwamnatin ƙasar Faransa da Shaidun Jehobah suka kai game da haraji mai yawa da Shaidu suka daɗe suna biya. [1]
- Following this exciting news, Brother Lett announced that the ECHR had deemed as admissible the long-running tax case involving the government of France and Jehovah’s Witnesses.