Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

afurguma

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

m/f

  1. matsiwaci ko matsiwaciya ko mara kunya.
  2. mutumin da ya mai da hankalinsa kan aikin da ke gabansa. <> a person focused with the task at hand.
  3. mutum komai-da-ruwanka
  4. mai ɗaukar kaya da yawa <> one who carries a large load.
  5. maciyin abinci da yawa.