Harafin Hausa / Adverb
akà
- harafi mai zuwa kafin fi'ilin da ke nuna aikin da ya wuce, wanda kuma ba a ambaci ma'aikacinsa ba; <> modifies a verb to make it past tense
- Ina aka yi ihun? <> Where did the shout came from?
- Audi ne aka ce ya zo. <> Audu was said