Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- The present participle of apportion. <> yin rabo. kasa rabo. rabawa.
- And those [ angels ] apportioning [ each ] matter, <> Sa'an nan da Malã'iku mãsu rabon al'amari (bisa umurnin Allah). = Suna masu rabonsu a bisa umurni. --Qur'an 51:4
- Do they distribute the mercy of your Lord? It is We who have apportioned among them their livelihood in the life of this world... <> Shin, sũ ne ke raba rahamar Ubangijinka? Mũ ne, Muka raba musu abincinsu a cikin rãyuwar dũniya... --Qur'an 43:32