- wadatar da <> provide wealth for, make rich i.e. enrich.
- and will provide for him from where he does not expect. <> kuma ya arzuta shi daga inda ba ya zato. = kuma ya arzuta shi sa'ad da ba ya zato. --Qur'an 65:3
- And provide for us, and You are the best of providers. <> ka azurta mu, kuma kai ne mafificin masu azurtawa --Quran/5/114