Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

badala

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

f

  1. wani dandamali da ake ginawa ta cikin ganuwa inda mahara kan tsaya don hango abokan gaba.
  2. ganuwa.
  3. ramin da aka cika da shara har ya batse.
  4. wani irin wasan yara.
  5. shagala.
  6. badalar da, wato bakatar da.