- comedy, joke <> Barkwanci na nufin ba'a ko wasa a tsakanin wasu ƙabilu ko rukunin al'umma masu alaka ta al'ada ko zamantakewa,don tunzura juna ba tare da samun sabani a tsakaninsu ba. Kalmomi da za su iya ɗaukar ma'anar barkwanci sun ƙunshi: wasa, nishaɗi, zolaya, ba'a, raha da sauransu. [1]
- petty theft <> sakauci.
- yaudara ko zolaya ko ɓad-da-bami.