(uncountable); (mathematics) Calculation is the act of calculating. <> yin lissafi, ƙiyasci.
Then we raised them up that we may know which of the groups is better in calculation about the period they had tarried. <> sa'an nan muka tayar da su, domin mu san wane ɗayan ƙungiyoyin biyu suka fi lissafi ga abin da suka zauna na lokacin. = [ 18:12 ] sa'annan muka tayar da su, domin mu ga kowane dayan ƙungiyoyin biyu zai iya lissafin adadin lokacin da suka tsaya a wurin. --Qur'an 18:12
(countable); (mathematics) A calculation is the answer you get after calculating. <> amsar da aka samu bayan an lissafa.
Your calculation is wrong. <> Amsar lissafinka ba daidai bane.