Pronunciation (Yadda ake faɗi)
- Hausa
Audio (US) (file)
Noun
f
- navel. <> kwari da yake a tsakiyar cikin mutum.
- umbilical cord. <> mahaɗa, cibi.
- center/centre, hub. The centre of any circular thing.
- kewayen gashin da ke fitowa a ƙeyar wasu mutane.
- Synonym: ƙawanya
- ma'aikatar bincike ko makaranta. <> a school or research institution.
- cibiyar kura;
- kewayayyiyar tabarma. <> round mat. A circular mat. A circular cushion.
- Synonym: cakiri
- The interior apex of a domed ceiling.
- An embroidery pattern on anklets of trousers and on caps.
- Shell of large snail. (Cf. katantanwa.)
- kewayayyiyar tabarma. <> round mat. A circular mat. A circular cushion.
- (fig.) ranar wanka ba a ɓoyan cibiya <> now is the time to speak out and hide nothing.
- A central supporting pillar of a ceiling. (= alamudi.)
- Birthplace, hometown.
- cibiya ta gari kaza <> I was born in such-and-such a town.
- The circular spread of hair on top of the occiput of some human heads.