Noun
- tattaunawa, hira, magana, taɗi
- The conversations set out below show how Christian children might reason with their schoolmates.
Tattaunawa da aka tsara a ƙasa sun nuna yadda yara Kiristoci za su iya tattaunawa da abokan makarantarsu. [1] - In the course of conversation, he boasted "I am greater than you in wealth and manpower."
Yayin da suke muhawara ya cika baki da cewa "Na fi ka arziki da masu min aiki." --Quran/18/2022-05-25
- The conversations set out below show how Christian children might reason with their schoolmates.
Related words
Google translation of conversation
- (noun) hira <> conversation, interview, clause; taɗi <> chat, conversation, clause;