Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

da'awa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Tilo
da'awa

Jam'i
babu (none)

f

  1. preaching, preach. to proselytize.
  2. (legal) testimony <> jawabin shigar da ƙara a gaban alƙali.
  3. to alleged, attribute or claim without evidence.
    1. that they attribute to the most merciful a son. <> domin sun yi da'awar ɗa ga mai rahama. = [ 19:91 ] domin sun yi da'awar da ga mafi rahamah. --Qur'an 19:91

    2. (Job 42:7) Even if they claimed that they had had good intentions, they acted as tools of Satan rather than as faithful companions.
      (Ayuba 42:7) Ko da sun yi da’awar cewa suna da muradi mai kyau, sun zama kayan aikin Shaiɗan maimakon abokai masu aminci.
  4. riyawa a rai.
  5. tinƙaho ko gadara da wani abu.
Contents