Noun
Etymology
Borrowed from English dollar.
Noun 2
- the pyramid, mine
- In the same country on Friday, some children sit on a salt mine in Port Fuad.
A dai ranar Juma'ar a kasa guda, wani yaro yana na wasa a dalar gishiri da ke Port Fuad. - For example, The Wall Street Journal reports that in one Southeast Asian country, the government runs a “pyramid-style school structure that unabashedly pushes the cream to the top.”
Alal misali, Jaridar The Wall Street ta ce a kudu maso gabas na ƙasar Asiya, gwamnatin tana “gudanar da makarantu masu tsarin dala domin ta ɗaukaka ɗalibai mafi ilimi zuwa makarantu masu martaba.” - Meanwhile in Giza, Egypt, a camel sits down to take a rest near the pyramids on Sunday...
Can a yankin Giza, na kasar Masar, rakumi ke durkushe kan kafafunsa domin hutawa a kusa da dala a ranar Lahadi... --bbchausa verticals/pics
- In the same country on Friday, some children sit on a salt mine in Port Fuad.
- (karin magana) Ganin Dā̀lā bā̀ shìgā birnī ba nḕ