Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

daula

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

caliphate

Noun

Tilo
daula

Jam'i
dauloli

  1. dynasty, empire, political order, caliphate <> masarauta.
    1. He established a dynasty which would go on to rule the state for over 800 years. [1]
      Ya kafa daular da za ta ci gaba da mulkin jihar sama da shekaru 800. [2]
    2. Kungiyar Boko Haram da ke ta da kayar baya a Najeriya ta yi mubayi'a ga kungiyar ISIS mai da'awar kafa daula musulunci. [3]
  2. yalwa, ko jin daɗi, ko ni'ima ko wadata.
  3. wani irin tozali mai kyau.
Contents