Verb
- doɓa. <> to face.
- Synonym: fuskanci
- Ya dosa ƙwarya a baki.
- hanyar dosa <> direction.
- dinga.
- Ya dosa tafiya ba dare ba rana.
- tinkara. <> heading, to set out for, to lead to, to go directly to.
- Ina wannan hanya ta dosa. <> Where is this path heading towards.
- Worshippers make their way through the cave of Saint George on Monday...
Masu ibada na dosar kogin Saint George ranar Litinin... --bbchausa verticals/pics/2022-08-27
- Ina wannan hanya ta dosa. <> Where is this path heading towards.
Noun
f