Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Adverb
Positive |
Comparative |
Superlative |
- keɓaɓɓe / keɓantacce, na musamman, kaɗai, zalla. <> to the exclusion of anything or anyone else; solely or entirely.
- I have not created the jinn and humankind but to (know and) worship Me (exclusively). <> Ban halitta aljannu da mutane domin kome ba sai dai su bauta Mini Ni kadai. --Qur'an 51:56
- And they say, "What is in the bellies of these animals is exclusively for our males... <> Kuma suka ce: "Abin da yake a cikin cikkunan waɗannan dabbõbi kẽɓantacce ne ga mazanmu..." = Sun kuma ce, “Abin da ke cikin tumbin wadannan dabbobi an ajiye ne musamman saboda maza daga cikin mu... ---Qur'an 6:139