Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

fitina

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Tilo
fitina

Jam'i
fitinu or fitinoni

f

  1. pestering, aggravation, escalation <> tashin hankali ko yamutsi ko hargitsi ko tarzoma.
  2. fitna From Arabic فتنَة - temptation, trial, sedation/sedition.
    If you don‘t take by this advice corruption will spread on the earth. <> idan ba kuyi hakan ba hakika za ku haddasar da fitina da barna mai girma a doron kasa. --An Example for Mankind
  3. torment
    [ And will be told ], "Taste your torment. This is that for which you were impatient." <> (A ce musu): "Ku ɗanɗani fitinarku, wannan shĩ ne abin da kuka kasance kunã nẽman zuwansa da gaggãwa." = (A ce masu): "Ku dandani azaba; wannan shi ne abin da, da kuke qalubalanta. --Qur'an 51:14

Verb

  1. to pester, annoy or bother someone, torment <> dami ko matsanta wa wani.
    Wasu yaran sun cika fitina. <> Some kids are so annoying.
    [ It is ] the Day they will be tormented over the Fire <> Ranar da suke a kan wuta anã fitinar su. = Ranar da za gabatar da su ga wuta. --Qur'an 51:13