Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

game da

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
  1. regarding, of it, about, concerning.
    1. Methods of enlightening the public about terrible and rapidly-spreading diseases and how to gather information from the public. <> sahihan hanyoyi fadakar da jama’a game da muggan cutuka masu saurin yaduwa da hanyar kwakulo labarai daga jama’a. [1]
    2. Da Shaidun Jehovah suka yi mata bayani game da abin da Littafi Mai Tsarki ya ce game da yin gaskiya. <> When Jehovah’s Witnesses explained to her what the Bible says about honesty. [2]
    3. Littafi Mai Tsarki bai amsa kowacce tambaya ba game da ayyukan Jehovah a dā. <> The Bible does not address every question regarding Jehovah’s actions in the past. [3]