Toggle menu
24.1K
670
183
158.7K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

gather

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Verb

Plain form (yanzu)
gather

3rd-person singular (ana cikin yi)
gathers

Past tense (ya wuce)
gathered

Past participle (ya wuce)
gathered

Present participle (ana cikin yi)
gathering

  1. (transitive & intransitive) If people or things gather, they come together. <> taruwar mutane. haɗuwar mutane a waje ɗaya. ƙwaƙulo.
    A crowd of several hundred gathered outside the police station. <> An samu ɗaruruwan mutanen da suka taru a wajen gidan 'yan sanda.
    We gathered thousands of signatures to end the war. <> Mun tattaro dubban sa hannun mutane don kammala yaƙin.
    Hanyar kwakulo labarai daga jama’a. <> how to gather information from the public. [1]
  2. (transitive & intransitive) If you gather something, you've heard or read it, or you have reason to believe it, but you don't know. <> ganin cewa, karanta ko gane abu, fahimta ko tsammani.
    This trip was a kept secret, I gather , until yesterday. <> Na ke ji wannan tafiyar asiri ne kenan kafin jiya.
    I gather that he does not entirely trust her. <> Ina tsammanin bai amanna da ita ba gabaki daya.
    I gather you're currently writing a book. <> Wato kenan zan ce kana rubuta littafi yanzu.
  3. (transitive) If something gathers speed, it continues to get faster.
    The train pulled ahead, gathering speed as it moved away. <> Jirgin ƙasan ya cigaba ɗaukar sauri a yayin da ya ke ta tafiya.
  4. (transitive) If something is gathering dust, it is not being used. <> ɗaukar ƙura. tarawa.
    Remember that wheelchair? It was gathering dust in the garage. <> Ka tuna wannan kujerar mai taya? Tana can tana ta tara a cikin gareji.

Synonyms

Related words