English
Noun
Interjection
Interjection |
- Hello <> sannu!
- salutations <> Salaam!
Hausa
Suna
- gai da shugaba ko aboki ko wani
- Hausawa suka ce, “a bari ya huce, shi yake kawo rabon wani.” Shirinnan na VOA Hausa fili ne dake kawo labarai na ban mamaki, ko ban dariya, ko ban haushi, ko na shirme! Ana kuma gaurayawa tare da waƙoƙi daga kowane lungu na duniya, tare da miƙa gaishe-gaishe ga waɗanda suka rubuto wasiƙu zuwa ga wannan gidan rediyo. (source)
- aikawa da saƙo
- Audu ya ce a yi masa gaisuwa
Dai-dai ga wannan