DWHausa: Shirin Safe
https://m.dw.com/ha/shirin-safe/av-61783465 Shirin ya kunshi rahotanni da labaran duniya dama kokarin da kasashen duniya masu karfin tattalin arziki ke yi don ganin sun dakile barazanar yunwa a sakamakon yakin Rasha da Ukraine.
Host: Rahmatu Garba Baba
- Nigeria: Daidai lokacin da ake ƙoƙarin shawo kan yajin aikin malaman jami'o'i, ita ma ƙungiyar malaman kolejin koyan kimiyya da ƙere-ƙere (ASUU) ce ta tsunduma yajin aikin da ta kira na gargadi. --hausaradio/2022-05-13