Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

ido

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Singular
eye

Plural
eyes

Tilo
ido

Jam'i
idanu or idanuwa

m

  1. eye <> sashen da ke a fuska sama da hanci wanda ake gani da shi
  2. a water well or spring or opening. <> maɓugar ruwa, musamman rijiya ko a saman dutse.
  3. da idon basira da ƙoƙari <> careful and intelligent.
    Yana da ido <> He is very careful = He has wisdom.
  4. navigator, tour guide <> jagora ko mai fahimtar da wani akan wasu harkoki.
    Audu ne ido na a Kano. <> Audu is my eyes (tour guide) in Kano.